Arewa
Kwanaki kadan bayan gudanar da bikin sallah, Sarkin Musulmi, Muhammad Sa'ad Abubakar ya tafka babban rashi bayan manyan 'yan uwansa guda biyu sun rasu a rana guda.
Shugaba Bola Tinubu ya yi kus-kus da Gwamna Dauda Lawal Dare na jihar Zamfara inda ya bukaci bayanai kan tsaro domin tabbatar da kawo karshen matsalar.
Gwamna Mohammed Umar Bago ya kafa dokar ta baci a jihar kan ayyukan 'yan daba yayin da jihohin Arewa ke fama da ‘yan daba da suke kawo matsala a jihohi.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya fusata kan sakin wasu 'yan daba da aka yi a jihar yayin da ya ke kokarin dakile matsalar inda ya ce zai kawo karshen matsalar.
An bayyana yadda wasu mahara suka hallaka mutane suna tsaka da bacci a jihar Plateau, lamarin da ya jawo firgici da tashin hankali a jihar. An bayyana yadda ta faru.
Kungiyar dattawan Arewa (NEF) ta fito ta bayyana kuskuren da yankin ya yi kan zaben Shugaba Bola Tinubu a lokacin zaben shugaban kasa na shekarar 2023.
Karamin ministan tsaron Najeriya, Muhammad Bello Matawalle ya ce Bola Ahmes Tinubu ya shirya zuba manyan ayyuka a Arewacin Najeriya, ya soki NEF.
Karamin ministan tsaro a Najeriya, Muhammad Bello Matawalle ya caccaki kungiyar dattawa Arewa bisa kalamaɓ da ta cewa Arewa ta yi nadamar zaben Tinubu.
Wasu gungun matasa sun fusata yayin da suka dauki mummunan mataki kan almajiri a jihar Kano bayan zarginsa da guntule kan wani yaro mai shekaru shida.
Arewa
Samu kari