Arewa
Rundunar 'yan sanda a jihar Borno ta cafke wata kwararriyar mai satar waya mai suna Fatima Abacha a jihar Borno da wasu mutane 84 kan wasu zarge-zarge.
Hukumar NSCDC ta cafke wasu mutum uku bisa laifin zamba cikin aminci da damfara. Daga cikinsu akwai wani fasto wanda ya damfari wani mutum naira miliyan daya.
Wani matashi sabon dan sanda mai suna Abba Safiyanu wanda aka fi sani da 'Abba Wise' ya gamu da ajalinsa bayan tirela ta murkushe shi a jihar Jigawa.
Babban malamin addinin Musulunci a Najeriya, Sheikh Usman Abubakar Damana ya riga mu gidan gaskiya a yau Laraba 3 ga watan Janairu a birnin Kebbi.
Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya ya bayyana cewa a kullum burin gwamnonin Najeriya da Shugaba Tinubu shi ne cire talakan Najeriya a cikin kangin talauci da ake fama.
Gwamna Abba Kabri Yusuf da mai gidansa, Rabiu Kwankwaso sun taya al'ummar Najeriya murnar shiga sabuwar shekara inda suka koka da kalubale a 2023.
Dan Majalisar Tarayya da ke wakiltar mazabar Fagge ya sha suka a wurin 'yan mazabarsa bayan kaddamar da shirin kaciya ga yara fiye da dubu daya a Kano.
An bayyana yadda gwamnan jihar Zamfara ya warware wata matsalar da ta shafe shekaru 8 a kasa a jiharsa, inda ya gina sabon masallaci ga wani tsagin.
Allah ya karbi rasuwar kawun Gwamna Abba Kabir Yusuf, Alhaji Hassan Yusuf Danmakwayo a yau Asabar 30 ga watan Disamba bayan fama da jinya a Kano.
Arewa
Samu kari