APC
An samu hatsaniya a kotun daukaka kara tsakanin lauyoyin Gwamna Abba Kabir da alkalan kotun yayin da su ka je daukaka kara kan fitar da takardun CTC.
Kotun daukaka kara ta tabbatar da zaben gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa. Kotun daukaka kara ta yi watsi da hukuncin da kotun zabe ta yanke.
Duk da yana PDP, Shugaban jam’iyya ya karawa Nyesom Wike karfi a APC da NWC ta tsige mutanen Rotimi Amaechi da su ke rike da shugabancin jam’iyyar APC a jihar Ribas.
Reno Omokri, tsohon hadimin tsohon shugaban kasa, ya bayyana ra’ayinsa game da bajintar siyasar shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Ganduje.
Kotun daukaka kara ta sanya ranar yanke hukunci kan zaben jihar Kaduna inda ta sanya gobe Juma'a 24 ga watan Nuwamba tsakanin Gwamna Uba Sani da Ashiru Kudan.
Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Simon Lalong ya karbi takardar shaidar cin zabe a matsayin Sanata mai wakiltar Filato ta Kudu a majalisar dokokin tarayya.
Kotun daukaka kara ta yi hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar Gombe inda ta tabbatar da nasarar Gwamna Inuwa Yahaya na APC a matsayin zababben gwamnan jihar.
Jami'yyar APC ta ce kuskuren da aka samu ya nuna yadda alkalai su ke a matsayin 'yan Adam masu kuskure a hukuncinsu bayan fitar da takardun CTC a ranar Talata.
Bayan barkewar zanga-zanga a jiya Laraba a jihar Kano, jami'yyar APC ta soki takwararta ta NNPP da ingiza mutane don tayar da hankali a jihar bayan hukuncin kotu.
APC
Samu kari