APC
Kotun daukaka kara mai zama a Abuja ta sanya ranar Alhamis, 23 ga watan Nuwamba a matsayin ranar raba gardama kan sahihin wanda ya ci zabe a Nasarawa.
Kotun Daukaka Kara ta ce abin da aka gani a takardar da ta fitar na hukuncin shari'ar kuskure ne na wallafa kuma bai karyata sakamakon da kotun ta yanke ba.
Tsohon mataimakin gwamna a jihar Neja, Ahmed Musa Ibeto da wasu jiga-jigan PDP guda biyu sun watsar da lema inda su ka koma jam'iyyar APC a jihar.
Yayin da kotun daukaka kara ta saki takardun CTC, jami'yyar NNPP ta yi martani inda ta ce da nufi kotun ta ki sake takardun da wuri sai yanzu saboda babu gaskiya.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya nuna karfin gwiwar cewa shine zai lashe zaben da kotun daukaka kara ta yi umurnin a sake a wasu kananan hukumomin Zamfara.
Buhari ya yi ikirarin cewa son fantamawa da tara kudi ko ta halin kaka ya sa ya samu kalubale wajen samun nasara a zaben shugaban kasa na 2003, 2007 da 2011.
Yayin da ake dakon yanke hukuncin shari'ar zaben gwamnan jihar Nasarawa, rundunar 'yan sanda ta girka jami'an tsaro a jihar don dakile ta da zaune tsaye.
Yusuf Gagdi ya yi wa PDP barazanar raba su da Gwamnatin Jihar Filato. 'Dan majalisar ya jawowa jam’iyyarsa ta APC abin magana da barambar da ya yi a taro.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa 'yan Najeriya sun fi kowa wahalar mulka inda ya ce ya yi iya kokarin da zai yi, su ne alkalai.
APC
Samu kari