AbdulAziz Yari
Sanata Godswill Akpabio da Abdulaziz Yari su na kokarin shawo kan Sanatocin Jam'iyyar PDP, Yari yana ganin daga yankin Arewa ya kamata a samu shugaban majalisa.
Zababben sanata, Abdul’Aziz Yari, ya yi kira ga jam'iyyar APC da ta duba kokari wajen rabon mukamai a majalisa ta 10 ba wai la'akari da kabilanci ko addini ba.
Gwamnonin 17 za su bar karagar mulki a ranar 29 ga watan Mayu. Kowanensu da wasunsu za su rika karbar fanshon miliyoyi, wasu har da gidaje, motoci da ma’aikata.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara ya bayyana shiga jerin masu son gaje kujerar shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawal. Ya bayyana dalilansa masu daukar hankali.
Tsohon gwamnan Zamfara, Abdulaziz Yari, ya lashe zaben sanata na Zamfara ta Yamma. Ya lashe zaben da kuri'u 147,346 inda ya kayar da abokin Bello S. Fagon PDP.
Tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Abubakar Bukola Saraki ya halarci wurin daura auren Hadiza Abdul'aziz Yari, diya ga tsohon gwamnan jihar Zamfara.
Tsakanin Mayun 2011 da 2019, Abdulfatah Ahmed ne ya rike kujerar gwamna a jihar Kwara. Naira biliyan 11.9 ake zargin sun bace daga asusun jihar Kwara a lokacin.
Tsugunne bata ƙarewa manyan jiga-jigan APC a kokarin su na shawo kan Wike ya bar PDP, a yau an hangi tsohon gwamnan Zamfara, Abdulaziz Yari ya dura gidansa.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, wanda ake zargi da satar biliyoyin kudin kasa, ya siya shanu 370 wadanda ya rabawa shugabannin APC da marasa kudi.
AbdulAziz Yari
Samu kari