Aliko Dangote
A labarin nan, za a ji cewa wata ganawa a tsakanin Shugaban Amurka, Donald Trumo da Vladimir Putin na Rasha ya jawo an samu ragi a gangar danyen mai a duniya.
Alhaji Aliko Dangote na shirin bude kamfanin siminti na 10 da ya mallaka a kasashen waje. Zai bude katafaren kamfanin siminita a Côte d’Ivoire, Ivory Cost.
Shugaban kunguyar IPMAN na ƙasa, Abubakar Garima ya tabbatar da cewa matatar Ɗangote ta kara N30 a farashin kowace lita da take sayarwa ƴan kasuwa.
Kamfanin Dangote ya bude shafin daukar ma'aikata a Najeriya. Sama da guraben aiki sama da 30 mutane za su nema. Za a yi aiki a kamfanin siminti da sauransu.
Bayan shirin Aliko Dangote na fara rarraba mai kai tsaye, Ƙungiyar dillalan mai ta NOGASA ta ce hakan zai iya haddasa karancin man fetur a ƙasar.
Alhaji Aliko Dangote zai saka matatar shi a kasuwa domin 'yan Najeriya su mallaki hannun jari. Ya ce yana da burin gina Najeriya wajen zuba kudin shi a kasar.
'Yan kasuwa sun sauke farashin man fetur kasa da na matatar Dangote da kamfanin NNPCL. Hakan na zuwa ne yayin da aka fara maganar hana shigo da fetur.
Rahotanni sun tabbatar da cewa Alhaji Aliko Dangote ya yi murabus daga shugabancin kamfaninsa na sashen siminti domin mayar da hankali wani bangare.
Gwamnatin Neja ta yi hadaka da Aliko Dangote domin bunkasa noman shinkafa a jihar. Za a tallafawa manoma da samar da ayyuka 50,000 a jihar da kasa baki daya.
Aliko Dangote
Samu kari