Alhaji Abdus Samad Isyaka Rabiu
Abdulsamad Rabiu, shugaban kafanin BUA Group da dansa, sun koma saman jerin biloniyoyin Najeriya ‘yan kasuwa a watan Janairu bayan sun samu N508bn wanda N20.3bn
Aliko Dangote, mamallakin kamfanonin Dangote da Rabiu Abdulsamad, shugaban kamfanin BUA, sun samu ribar tsabar kudi jimilla N30.4 biliyan a cikin sa'o'i takwas.
Sarkin Kano Aminu Ado-Bayero ya ziyarci Mai martaba Alaafin, ya ce akwai bukatar ya samu albarkar Sarkin. Aminu Bayero ya tado alakar Ado Bayero da kasar Oyo.
Wani Gwamnan Arewa ya sa an hana wadanda su ka dawo daga Kano shiga jiharsa. An hana Matafiya su dawo daga Kano shiga Garin Keffi saboda tsoron cutar COVID-19.
Sule Lamido ya yi kaca-kaca da Manyan Jiga-jigan PDP, ya yi magana kan Jonathan, ya ce ‘yan jam’iyyar sun saba yaudara ganin cewa 80% na APC a yau daga Jam’iyyar PDP su ka fito.
Alhaji Abdus Samad Isyaka Rabiu
Samu kari