Alhaji Abdus Samad Isyaka Rabiu
Farashin siminti ya koma ₦11,000 a Najeriya. Masu gine-gine a Abuja, Kogi da Legas na kukan tsadar kayan yayin da aka ji farashin BUA, Dangote, Lafarge.
A labarin nan, za a ji cewa Isyaku AbdusSamad Khalifa Rabiu ya samu babban matsayi a harkokin gudanar yau da kullum da kamfanin BUA da ke jihar Legas.
Minista Hannatu Musawa ta tuna tsohon mijinta, Abdul Samad Rabiu, a matsayin "muhimmin bangare" na rayuwarta, ta jaddada soyayya da girmamawa duk da rabuwar aurensa.
Abdulsamad Rabiu BUA zai ba da kyautar $500,000 ga Super Eagles duk da rashin kai wasan karshe na AFCON 2025; Kwankwaso da Peter Obi sun yaba wa kwazon yan wasan.
Attajiri a Najeriya, Abdulsamad Rabiu ya taya kungiyar Super Eagles murnar doke Algeria inda ya ba su kyautar $500,000 domin karfafa musu guiwa a gasar AFCON.
Kamfanin siminti na BUA ya bai wa ɗalibai 200 daga jihohin Sokoto, Kebbi da Zamfara tallafin karatu na ₦200,000, domin ƙarfafa ilimi a yankin Arewa maso Yamma.
Abdul Samad Rabiu, shugaban kamfanin BUA ya yi hasashen cewa darajar Naira za ta kai ₦1,300-₦1,400 kafin ƙarshen 2025, kuma farashin abinci zai kara sauka.
Yayin da yake shirin tafiya kasashen ketare domin halartar taruka, Shugaba Bola Tinubu ya nada Louis Odion da Ummusalma Rabiu a matsayin kwamishinonin FCCPC.
Shugaban kamfanin BUA, AbdulSamad Rabiu ya bayyana cewa nan gaba farashin kowane buhun siminti zai sauka a Najeriya idan darajar Naira ta ƙara tashi.
Alhaji Abdus Samad Isyaka Rabiu
Samu kari