Akwa Ibom
Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya janye kansa daga yarjejejniyar da suka yi da kungiyar NLC kan albashi inda ya ce sai ya gama tantance ma'aikata.
Hadimin Sanata Godswill Akpabio mai suna Uduak Udo ya nemi yafiyar Gwamna Umo Eno kan kuskuren taya shi murnar mutuwar matarsa wacce ta rasu a watan Satumbar 2024.
yan sanda a jihar Akwa Ibom sun kashe yan bindiga uku cikin wadanda suka sace daraktan ma'aikatar shari'a suka daure shi a cikin wani rami da 'yar uwarsa.
Rundunar 'yan sandan jihar Akwa Ibom, ta samu nasarar bankado wata masana'antar kera bindigogi. Ta cafke daga cikin mutanen da ake zargi kan lamarin.
Malamin jami'ar Uyo, Inih Ebong ya samu nasara a kotu bayan fafutkar shekaru 22 yana zuwa kotuna. Kotu ta umarci a biya shi hakkokinsa na shekarun.
Yan kwadago sun fasa shiga yajin aikin da suka yi niyya bayan Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya amince da N80,000 a sabon mafi ƙarancin albashi.
Yayin da Bola Tinubu ke kasar Faransa, shugaban ya samu wakilcin mataimakinsa, Kashim Shettima a bikin birne matar Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom.
Gwamnatin jihar Akwa Ibom ta ba da hutu domin karramar uwargidan gwamnan jihar wacce ta riga mu gidan gaskiya. Za a yi hutun ne a ranar Juma'a, 29 ga watan Nuwamba.
Hadimin Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom, Aniekeme Finbarr a bangaren wayar da kan al'umma ya yi murabus daga mukaminsa domin neman kwarewa a wani sashe.
Akwa Ibom
Samu kari