Akwa Ibom
Kwanaki tara da mutuwar matarsa, Gwamna Umo Eno ya magantu kan labarin karin aure inda ya ce har yanzu bai shirya sake yin wani aure ba tukuna sai gaba.
Rahotanni daga jihar Akwa Ibom sun nuna cewa wasu ƴan barandar siyasa sun banka wuta a ofishin hukumar zaɓe ta jihar Akwa Ibom, ƴan sanda sun ce lamarin da sauki.
Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya tabbatar da nadin 'yarsa, Helen Eno a matsayin 'First Lady' na rikon kwarya bayan mutuwar matarsa, Mrs Patience Eno.
Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya yi magana bayan mutuwar matarsa, Mrs Patience Umo Eno inda ya ce zai yi kewar marigayiyar har karshen rayuwarsa.
Jami'an rundunar ƴan sanda reshen jihar Akwa Ibom sun yi nasarar damke wani dagacin kauye da wasu mutum 12 da ake zargi da kisan mafarauta bayan sace su.
A wanna rahoton, fadar shugaban kasa ta mika ta'aziyyar shugaba Bola Tinubu bisa mutuwar matar gwamnan Akwa Ibom, Umo Eno, tare da jinjina halayenta na kwarai.
Matar gwamnan jihar Akwa Ibom ta rasu. Legit ta tattaro muku abubuwa 5 masu muhimmanci kan matar gwamnan da ta rasu bayan rashin lafiya a asibitin Najeriya.
Gwamna Umo Edo na jihar Edo ya godewa masu fatan aƙheri da jimamin rasuwar mai ɗakinsa Patience, wacce Allah ya yiwa cikawa a Asibiti jiya Alhamis.
A wannan labarin, za ku karanta cewa jam'iyyar PDP a jihar Akwa Ibom ta bayyana dakatar da yakin neman zaben kananan hukumomi biyo bayan mutuwar matar gwamnan jihar.
Akwa Ibom
Samu kari