Aikin Hajji
Hukumar jin daɗin alhazai ta jihar Legas ta tabbatar da rasuwar ɗaya daga cikin alhazan jihar, Idris Oloshogbo, wanda ya rasu bayan dawowa daga Ɗawafi a Makkah.
Wani Alhaji daga Kebbi ya rasu bayan ya yi fama da gajeruwar rashin lafiya a birnin Makka na kasar Saudiyya. An yi sallar jana’izarsa a masallacin Harami (Ka’aba).
Hukumar kula da jin daɗin alhazai ta ƙasa NAHCON ta ce za a fara jigilar maniyyatan Kano, Kaduna, Borno, Yobe da Filato bayan kammala aiki a Nasarawa.
Gwamna Abba Yusuf na jihar Kano ya nada mataimakinsa, Aminu Abdulsalam a matsayin Amirul Hajj na Kano a bana yayin da ya yi alkawari ba alhazai kyautar $500.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya ba da tallafin kudi $100 ga maniyyatan jihar 2,682 da za su tashi zuwa Saudiyya domin rage musu dawainiya.
Gwamna Nasir Idris na jihar Ƙebbi ya shaida tashin tawagar alhazan farko da suka bar Najeriya zuwa Madinah a ƙasar Saudiyya domin gudanar da hajjin bana 2024.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya ce Bola Tinubu ya tallafa da makudan kudi har N90bn a harkokin aikin hajji saboda tsadar kujera a bana.
Darakta Janar na hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano, Alhaji Lamin Rabi’u Danbappa ya bayyana cewa hukumar NAHCON ba ta bin alhazan jihar ko sisi.
Sanata Gbemisola Ruqayyat Saraki ta cika shekara 59 da haihuwa a karshen makon nan. Za ji adda Sanata Saraki ta biyawa mutanen da ba ta sani ba kujerun hajji.
Aikin Hajji
Samu kari