Aikin Hajji
Gamayyar likitoci masu kula da alhazai sun ce mutane 13 ne suka mutu a aikin hajji, yayin da fiye da 40,000 suka kamu da rashin lafiya daban-daban a Saudiyya.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya ba Alhazan jihar kyautar Riyal 300 a ƙasa mai tsarki domin rage ɗawaniyoyin da su ke yi yayin gudanar da aikin Hajjin bana
Gwamnan jihar Niger, Mohammed Umaru Bago, ya gwangwaje Alhazan jihar da kyautar Riyal 100 kowannensu a ƙasa mai tsarki. Gwamnan ya kuma ba ma'aikata Riyal 200.
Hukumar Alhazai a birnin Abuja, ta sanar da rasuwar daya daga cikin mahajjata mai suna Hajiya Amina Yunusa a birnin Makkah, ta mika sakon ta'aziya ga iyalanta.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya ba wa alhazan jihar fiye da 3000 Riyal 300 don rage musu radadi, ya roke su da zuci gaba da yiwa jihar addu'a.
An hangi gwamnan jihar Bauchi, Sanat Bala Abdulkadir Mohammed yana jagorantar wasu Alhazai sallah a filin arfa. Hoton da gwamnan ya dora a shafinsa ya ja hanku.
Alhazan jihar Osun sun fusata kan rashin ingancin abincin da ake ciyar da su da shi a ƙasa mai tsarki. Alhazan sun gudanar da zanga-zanga domin nuna fushin su.
Hukumar alhazan Najeriya (NAHCON) ta tabbatar da mutuwar alhazan kasar guda shida da ke aikin hajjji a kasar Saudiyya. Bibbiyu daga Kaduna da Osun, 1 a Filato.
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas ya bai wa Aminat Yusuf, dalibar lauya da ta kafa tarihin da aka shafe shekaru 40 ba a kafa irinsa ba a jami'ar jihar.
Aikin Hajji
Samu kari