Ahmed Ibrahim Lawan
An tabbatar da ‘Yan majalisar wakilan tarayya da Sanatoci da ke ofis za samu sababbin motocin Toyota Landcruiser da Prado na kusan Naira biliyan 50.
Ana cikin jimami yayin da mahaifiyar tsohon shugaban majalisar Dattawa, Sanata Ahmed Lawan ta riga mu gidan gaskiya, Hajiya Halima ta rasu a yau Asabar.
Rigima ta kaure bayan Majalisar dattawa ta tantance wadanda za su zama shugabanni a hukumar Neja-Delta, Majalisar wakilai ta ce ba za ta sabu ba tun da an saba doka.
Ana zargin cewa a lokacin Abdullahi Adamu babu taron da ake gudanarwa, majalisar NWC ta zama ‘yar kallo a APC, Adamu sun yi kama-karya da su ke rike da jam'iyya
A karin Naira biliyan 819 da gwamnatin tarayya za ta kashe a bana, 'yan majalisa su na da 8.5%. Ana sa ran wadannan kudi su taimakawa ‘yan siyasar wajen aiki/
Godswill Akpabio ya sanar da Sanatocin da su ka samu shugabancin kwamitoci na musamman. Za a ji Sanatocin da suka samu shugabancin kwamiti a rabon da aka yi.
Tsohon sanatan Bauchi ta Arewa, Adamu Bulkachuwa ya bayyana cewa mutane sun yi masa gurguwar fahimta kan maganarsa a zaman karshe na majalisar dattawa ta tara.
Yan Najeriya za su so jin labarin wadanda za su shugabanci majalisa. Hon. Tajuddeen Abbas ya samu sauki a majalisar wakilai, amma an rasa gane zabin Sanatocin.
Tajudeen Abbas mai wakiltar mazabar Zariya a jihar Kaduna ya samu kuri'u 353, ya lallasa abokan adawarsa. Mun tattaro tarihin sabon shugaban majalisar kasar.
Ahmed Ibrahim Lawan
Samu kari