Afrika ta kudu
Shugaban ECOWAS ya ce za su bada lambar yabo na musamman ga Mai girma Muhammadu Buhari. Umaro Sissoco Embalo ya sanar da haka a wajen taron UN a kasar Qatar.
Patrice Motsepe shi ne biloniya na farko a nahiyar Afrika da ya fara lekowa a cikin jerin biloniyoyin duniya amma yanzu Dangote ya zarce shi a dukiya baki daya.
ƴan majalissar a ƙasar Afrika ta kudu na kokarin samar da wata doka, ko kuma inganta ta bayan kan sana'ar karuwanci a ƙasar dan magance cin zarafin mata da yara
wani direban motar haya da ya gudanar da aikin hayarsa ta tasi a kasar qatar ya bayyayana yadda yake samun kudi masu masu uyawa duk karshen wata da sanarsa.
Kasashen ECOWAS sun yi taro na musamman a babban birnin tarayya Abuja, Shugaba Muhammadu Buhari ne ya bude taron da jawabi, inda ya yi bayanin babban burinsa.
Ma'aikatar Shiga da Fice ta Kasar haddadiyar daular Larabawa watau UAE ta haramtawa 'yayan wasu kasashen Afrika shiga kasarta gaba daya, Najeriya ce ta farko.
Farfesa Yemi Osinbajo, Mataimakin shugaban kasa a Najeriya, ya ce ba daidai bane ake kwatanta yanayin tattalin arzikin Najeriya da na sauran kananan kasashe ba.
A cewar wani rahoton Business Insider, akwai kasashe matsakata karfi 34 a Afirka da ke da dimbin basussuka akansu daga jerin Bankin Duniya da kuma asusun IMF.
Buhari - Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a ranar Talata a birnin Monrovia, kasar Laberiya, ya ce inganta dimokuradiyya da shugabanci na gari ne kadai magani.
Afrika ta kudu
Samu kari