Afrika ta kudu
Bayan kusan shekaru 50 ana tare da juna, wasu sun balle daga ECOWAS. Amma ECOWAS ta ce karya ake yi, har yanzu Nijar, Mali da Burkina Faso ba su bar kungiyar ba.
Wani mutum da ya yi iƙirarin cewa shi ma'aiki ne, ya nutse cikin ruwa kuma nan take kada suka yi kaca-kaca da naman shi a lokacin da ake yin baftisma.
Kwanaki kadan bayan rasa matakin farko a Nahiyar Afirka, Alhaji Aliko Dangote ya koma matsayinsa na wanda ya fi kowa arziki a Nahiyar Afirka gaba daya yanzu.
An kawo jerin masu kudi 10 da su ka samu shiga sahun Attajiran Afrika a shekarar 2024. Na farko shi ne Aliko Dangote ko kuma a ce Mista Johann Rupert.
Attajirin kasar Habasha, Mohameed Al Moudi ya samu ribar fiye da dala biliyan uku a kwanaki kadan yayin da Aliko Dangote ya tafka asarar dala miliyan 69 a kwana daya
Yayin da ake ci gaba da gwabza yaki tsakanin kasashen Isra'ila da Falasdinu, kasashen Nahiyar Afirka da dama sun bambanta kan wace kasa ya kamata su goyi baya.
Mai kamfanin BUA, Abdussamad Rabiu ya ci gaba da rike matsayinsa a jerin masu kudin Nahiyar Afirka, ya ci ribar fiye da biliyan daya a sa'o'i 24.
Alhaji Aliko Dangote ya tafka mummunar asara har Naira miliyan 525 a cikin sa'o'i 24 kacal wanda hakan ya saka shi mafi asara a Nahiyar Afirka gaba daya.
Abdussamad Rabiu wanda ya mallaki kamfanin BUA ya samu kazamar riba har Naira miliyan 986 a cikin sa'o'i 24, ya shiga jerin masu kudin duniya 500 tare da Dangote.
Afrika ta kudu
Samu kari