Afrika ta kudu
A labarin nan, za a ji cewa jam'iiar adawa ta ADC ta bayyana cewa duk da an ruwaito samun bunkasar alkaluman tattalin arzikin GDP, Najeriya na cikin talauci.
Tun bayan sanar da rasuwar tsohon shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, shugabannin duniya suka fara turo sakon ta'aziyya da alhinin wannan babban rashi.
Bayan rigima ta barke tsakanin magoya bayan Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II da Aminu Ado Bayero, basaraken ya bar Najeriya zuwa Afrika ta Kudu domin halartar taro.
Trump ya gargadi Elon Musk da ce zai iya barin Amurka ya koma Afirka ta Kudu saboda adawarsa ga dokar "Big Beautiful Bill". Musk ya yi barazana ga sanatocin Amurka.
Gwamnatin Donald Trump na duba yiwuwar sanya takunkumin biza ga Najeriya da wasu ƙasashe 24 na Afirka saboda zargin rashin bin ka'idojin tsaro a ƙasar.
Gwamnan jihar Abia, Alex Otti ya bayyana cewa ba zai yanke hukuncin sake tsayawa takara ba har sai ya nemi shawarar Ubangiji kamar yadda ya yi a zaɓen 2023.
A wannan labarin, za a ji tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari bai halarci bikin cika shekaru 50 na ECOWAS a Legas ba, ya aika da dalilinsa.
Za a ji cewa rikici ya barke a Ivory Coast, an ji harbe-harbe a Abidjan, ana rade-radin juyin mulki yayin da gwamnati ta yi shiru kuma intanet ta yanke.
A shekarar 2024 gwamnatin Bola Tinubu ta saye sabon jirgin shugaban kasa. Rahoto ya nuna cewa an kai jirgin gyara kasar Afrika ta Kudu domin a masa kwaskwarima.
Afrika ta kudu
Samu kari