
Adamu Mu Azu







Da alamu Malaman Makaranta za su more a Gwamnatin Shugaba Buhari. Ministan ilmi na kasar watau Farfesa Anthony Anwukah yake cewa za su yi koyi da Malaysia, Kasar da wadanda su ka fi hazaka su na kokari ne na zama Malamai.

Za ku ji cewa wani Matashi Adamu Garba yace zai gwabza da Buhari a zaben 2019 a APC mai mulki. Adamu Garba yace idan ya samu mulki zai nemi shawarar tsofaffin da su ka ga jiya kuma su ga yau, ba zai yi watsi da su ba.

Tsohon shugaba hukumar gudanar da zabe ta kasa zaman kanta wato INEC,Farfesa Attahiru Jega, ya mayar da martani ga tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan.