Jihar Adamawa
A labarin nan, za a ji cewa jama'a , musamman masu ƙananan sana'o'i sun fara kuka bayan aikin da TCN ke yi ya jawo masu matsalar wutar lantarki na tsawon kwanaki.
NiMet ta ce akwai yiwuwar a samu mamakon ruwan sama a jihohi 8 ciki har da Adamawa. An yi kira ga jama'a da su ɗauki matakan kariya musamman tuki ana ruwa.
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da cewa tsohon Ministan Ilimi da Man Fetur, Farfesa Jubril Aminu, ya rasu yana da shekaru 85 a Abuja bayan fama da jinya.
Gwamna Fintiri ya fara biyan sabon mafi karancin albashi na N70,000 ga ma'aikatan kananan hukumomin Adamawa. Ya ware ₦5bn don biyan hakkokin masu ritaya.
APC na kokarin janyo gwamnoni da shugabannin adawa da tayin mukamai, yayin da Atiku Abubakar ke kira da a kafa gamayya don kawar da Tinubu a zaben 2027.
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa an daure mahaifinsa saboda ya ki yarda a sanya shi makaranta lokacin da yake yaro.
Sarakunan gargajiya da dama sun fuskanci dakatarwa daga gwamnonin jihohinsu tun watan Janairu 2025 zuwa yanzu saboda zarge-zarge na cin hanci da rashin adalci.
Wasu 'yan ta'addan Boko Haram dauke da muggan makamai sun kai harin ta'addanci.a jihar Adamawa. Miyagun sun hallaka mafarauta da 'yan sa-kai na CJTF.
Gwamnan Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya dakatar da Sarkin Daware, Alhaji Hassan Ja’afaru, ba tare da bata lokaci ba bisa zargin cin hanci da gazawar shugabanci.
Jihar Adamawa
Samu kari