Hadarin jirgi
Jirgin sama mai saukar ungulu ya fado a Uttarakhand, India, ya kashe mutum 7 ciki har da yarinya ‘yar shekara 2. Hukuma na gudanar da bincike a kai.
Bincike ne kadai zai bayyana dalilin hatsarin jirgin Air India da ya kashe mutum 241. Masana na zargin gazawar inji, karo da tsuntsaye, ko matsalar fuka-fukai.
Matuƙin jirgin Air India da ya yi hatsari ya aika saƙo na gaggawa, yana cewa jirgin ya rasa ƙarfin tashi. An ce jirgin ya yi hatsari tare da hallaka mutane 242.
An samu mutum daya tilo da ya tsira daga hatsarin jirgin Indiya mai dauke da fasinjoji 242. Vishwash Kumar Ramesh ya tsira ta wata kofar jirgin da ta bude.
Kwana ɗaya bayan abin da ya faru a ƙasar India, wani jirgin Air Indoa ya yi saukar gaggauwa bayan samun sakon da ke nuna akwai barazanar dasa bam.
Kamfanin sufurim jiragen sama na Air India ya tabbatar da cewa jirginsa da ya tashi daga birnin Ahmedabad zuwa London Gatwick ya gamu da mummunan hatsari.
Jami'an hukumar NEMA sun kai agaji jihar Sokoto bayan jirgin ruwa ya kife da wasu matafiya a Sokoto. Mutane bakwai sun rasu yayin da iska ta kifar da kwale kwale.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wani jirgin horas da dalibai na kamfanin Diamond ya fadi a Ilorin yayin gwajin sauka bisa na'ura inda mutane biyu suka jikkata.
Ana fargabar cewa mutum daya ya mutu yayin da jirgin sama ya faɗo a San Diego. An ce gidaje 15 sun kama da wuta yayin da motoci da dama suka kone kurmus.
Hadarin jirgi
Samu kari