Hadarin jirgi
Wasu fasinjoji sun koka kan yadda aka kulle su a jirgin sama tsawon awannibayan jirgin ya gamu da matsala, an karkatar da shi zuwa Abuja daga Kano.
Mutum 25 sun rasu, 14 sun ɓace a haɗarin jirgin ruwa a Nguru, Yobe; Hukumar SEMA ta ceto mutum 13 yayin da ake ci gaba da neman waɗanda suka ɓace.
Mutum 6 sun rasu a haɗarin jirgin ruwa a Legas ranar Talata; LASWA da NIWA sun ceto mutum 4 kuma suna gudanar da bincike kan karo da jirgin ya yi da wani abu a ruwa.
An tabbatar da mutuwar babban hafsan sojojin kasar Libya, Laftanar Janar Mohammed al-Haddad ya rasa ransa a wani hatsarin jirgin sama a kasar Turkiyya.
Wani jirgin sama na masu kudi da ya taso daga Kaduna ya yi hatsari a filin jirgin Owerri bayan ya samu matsala a sararin samaniya, NSIB ta ce babu asarar rai.
Wani jirgin sama dauke da fasinjoji ya gamu da hatsari a filin tashi da saukar jirage na Malam Aminu Kano. An yi kokarin ceto mutanen da ke cikinsa.
Sojojin Najeriya biyu sun tsira lafiya bayan sun yi hatsari a jihar Niger wanda ya faru da jirgin, bayan matsala da ta taso jim kaɗan da tashin jirgin a Kainji.
Rahotanni daga jihar Neja sun nuna cewa wani jirgin sama da rundunar sojin saman Najeriya ya gamu da hatsari da yammacin yau Asabar, babu wanda ya rasa ransa.
Sojojin Turkiyya 20 sun mutu bayan jirgin C-130 Hercules ya yi hatsari a Georgia. Shugaba Erdogan ya tabbatar da cewa an fara bincike don gano dalilin hatsarin
Hadarin jirgi
Samu kari