Abun Bakin Ciki
Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya yi jimamin mutuwar babban Fasto a Najeriya, Uma Ukpai wanda ya ba da gudunmawa sosai a bangaren ban gaskiya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya shiga jimami da alhini kan rasuwar tsohuwar Ministar Harkokin Waje, Joy Uche Angela Ogwu da ta rasu tana da shekara 79
Wasu fusatattun matasa sun farmaki shugaban karamar hukumar Egor, Hon. Osaro Eribo yayin tabbatar da bin ka'ida kan cunkoso a jihar Edo a yau Lahadi.
Tsohon mai magana da yaqin Bola Tinubu, Dr. Josef Onoh, ya bukaci shugaban ya janye afuwar da ya bai wa Maryam Sanda da masu laifin miyagun kwayoyi.
Matashiya Maryam Sanda da aka daure bayan tuhumarta da kisan mijinta a shekarar 2020 ta samu shiga cikin wadanda Shugaba Bola Tinubu ya yi wa afuwa.
Majiyoyinmu sun tabbatar da cewa an samu gawar babban dan sanda, ASP Cyril Takim mai shekaru 54 bayan ya fadi a bandakinsa a Mararaba da ke Nasarawa.
Mutane uku sun mutu a rikicin Ugambe da Mbaiase, Benue. Sojojin OPWS sun dakile rikicin, sun kwato harsasai da kayan tsafi, sun kuma nemi a yi zaman lafiya.
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya tabbatar da rasuwar Yakubu Tsala, wanda ya kira abokinsa na kuruciya kuma abokin siyasa.
Wasu yan bindiga sun kai hari a wani masallaci da ke Gidan Lado a karamar hukumar Malumfashi ta Jihar Katsina inda suka hallaka mutane biyu yayin harin.
Abun Bakin Ciki
Samu kari