Abun Al Ajabi
Saudiyya za ta sabunta dokar da ta hana siyar wa baki wadanda ba Musulmai ba giya a kasar inda ta ce za a fara siyar da giyar a gare su a hukumance.
Wani dan asalin jihar Katsina da aka bayyana sunansa da Labahani ya tsinci waya kirar iPhone 13pro Max, da kudinta ya haura naira miliyan daya ya mayar wa mai ita.
Wata babbar kotu a Kano ta saka ranar 29 ga watan Maris don yanke hukunci kan dan China, Mr Geng da ake zargin ya kashe budurwarsa Ummukulsum a gidansu.
Shahararriyar jarumar fina-finan kudu wato Nollywood, Destiny Etiko ta bayyana cewa idan har Allah zai sake hallito ta a wata rayuwar a baturiya take son fitowa.
Bayo Omoboriowo, tsohon mai daukar hoton tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tuna yadda ya yi aiki a fadar shugaban kasa dake babban birnin Abuja.
Wani bature matukin jirgin sama ya tabbatar da maganar nan ta cewa so makaho ne yayin da ya je wani kauye a kasar Kenya don zabo matar aure. Sun haihu tare.
Wata mata ta kai ziyara gidan wani saurayinta, wanda ya kai ga mutuwarsa duba da yadda ta ki ba shi kanta har ta kai ga suka fada ta kashe shi kawai.
Wani bidiyo da ya yadu na wata yarinya yar makaranta musulma tana sallah a kan hanya ya dauka hankali a soshiyal midiya. Ta sa jakarta a gaba saboda masu wucewa.
Bidiyon wata yarinya yar makaranta ya dauki hankula, bayan an nuna ta tana yin sallah a kan hanya. Yarinyar ta yi amfani da jakarta a matsayin tabarma.
Abun Al Ajabi
Samu kari