Abun Al Ajabi
Wani bidiyo da ya yadu ya nuno lokacin da wani malamin jami’ar Abia ya durkusa kan gwiwarsa don neman auren wata dalibarsa a aji a ranar masoya ta duniya.
Wata mata ‘yar kasar Indiya da mijinta ya ce ta mutu a wani hatsari an gan ta ta bude idanuwanta jim kadan kafin a kona ta. Wannan lamari ya ba mutane mamaki.
Kungiyar SERAP ta ce ta gano cewa kudaden da aka kwato daga hannun barayin kasa tsakanin 2016 da 2019 na an kuma sace su a babban bankin Najeriya (CBN).
Wani mutumi ya ce ya je kasar Dubai domin zama tare da abokinsa, amma da ya isa filin jirgin sama, sai ya gano cewa abokin nasa ya kashe wayarsa.
An dade da sanin watan Fabrairu a matsayin watan soyayya kamar yadda ake bikin ranar masoya a duk shekara a ranar 14 ga wannan wata, amma akwai inda ba sa yi.
Jami’an ‘yan sanda sun kama wasu mutum biyu, mace da namiji turmi da tabarya a cikin cocin ADC kwalejin ‘yan sanda da ke Maiduguri, babban birnin jihar Borno.
An kama wani matashi dan shekara 21 da ke karatu a jami’ar Adekunle Ajasin, Akungba (AAUA) Olubodun Sanni, bisa zargin kashe wata Mis Adekunle Adebisi Ifeoluwa.
Rundunar 'yan sanda a jihar Legas ta yi nasarar cafke wata mata da zargin kisan makwabciyarta da wuka inda ta caka mata a gefen kirji kan wata 'yar hatsaniya.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama shahararriyar ‘yar TikTok Murjanatu Ibrahim wacce aka fi sani da Murja Kunya bayan an sha yi mata nasiba ba tare da ta ji ba.
Abun Al Ajabi
Samu kari