Abun Al Ajabi
Wata budurwa 'yar Najeriya ta bayyana irin kyautar da ta samu na naira dubu daya bayan tafi kowa shahara a cikin dalibai, ta wallafa shaidar biyan kudin a Twitter.
Wata amarya ta yi kicin-kicin da fuska sannan ta ki yarda ta taka rawa da mijinta yayin shagalin bikinsu. Bidiyon taron ya yadu a dandalin soshiyal midiya.
Wani matashi ya ba da labarinsa mai cike da mamaki kan yadda ya tashi daga gidan yan malam shehu zuwa wani dankarere bayan ya shafe shekaru 7 yana aiki tukuru.
Wani fusataccen matashi mai suna Lanre Olutimain ya kona dukkan satifiket din shi daga firamare har Jami'a bayan shafe shekaru 13 babu aiki a Najeriya.
Wata mata da ta auri miji dan tsurut ta saki hotunan da ke nuna cewa ita da mijinta sun samu ‘karuwar diya mace. Mutane da dama sun taya su murna.
Wata mata ta ja hankalin mutane da dama a TikTok bayan ta saki bidiyon wani halitta da ta gani a cikin dakinta. Bidiyon ya yadu a dandalin soshiyal midiya.
Kamfanin MTN ya yi martani kan yafe basukan wasu kwastomomi da suke da tarun basuka a wayoyinsu, MTN ya ce hakan ya faru ne saboda matsalar na'urace.
Jami'an sojoji sun nunawa wani babban dan siyasa da yan sandan da ke masa rakiya iyakarsu bayan sun fito ana tsaka da gudanar da zaben gwamna a jihar Kogi.
Wata matashiya yar Najeriya ta fallasa wani faston bogi bayan ya ki bata cikon kudinta N100k. Budurwar ta yi karyar kurumta a shirin mu’ujiza na bogi.
Abun Al Ajabi
Samu kari