Abun Al Ajabi
Bill Gates ya bayyana rabuwarsa da Melinda a matsayin kuskuren da ya fi nadamar yi a rayuwarsa. Duk da haka, ya ce suna haɗuwa don kulawa da 'ya'yansu da jikoki.
Tsohon dogari, Manjo Seun Fadipe ya bayyana yadda Laftanar-janal Oladipo Diya da abokan tafiyarsa suka shirya sace Abacha don tilasta shi yin murabus daga mulki.
Hukumar NDLEA ta kama wani Malam Sabo da ke noma tabar wiwi a jihar Kano. A cikin wani bidiyo, dattijon ya fadi yadda jami'ai suka kama shi a cikin gonarsa.
Gidauniyar Hon. Ibrahim Ali Usman ta cire wa wata al'umma kitse a wuta bayan gyara rijiyoyin burtsatse 100 da kuma taimakawa wata mata aka gina mata sabon gida.
Gwamna Seyi Makinde ya gargadi masu neman ta da rigima bayan an zabi sabon Alaafin na Oyo, Oba Akeem Abimbola Owoade, ta hanyar gaskiya da adalci.
Gwamna Umo Eno na Jihar Akwa Ibom ya ja kunnen masu kama kafa domin neman muƙami inda karyata jerin sunayen kwamishinoni da ake wallafawa a kafofin sadarwa.
Reno Omokri ya bayyana yadda aka hana Muammar Gaddafi shigo da makamai Najeriya sau biyu karkashin mulkin Obasanjo, tare da rakiyar sojojinsa mata.
Gwamna jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya sayawa Hajiya Hauwa Muhammad gidan N19m, ya gyara shi da N1m don saka mata kan ƙoƙarinta wajen ci gaban jihar.
An saki Mubarak Bala, ɗan Najeriyar nan da ya yi suna wajen sukar addini bayan shafe shekara huɗu tsare a gidan yari kan tuhume-tuhumen batanci ga Annabi.
Abun Al Ajabi
Samu kari