Abun Al Ajabi
Met Maquette, wani hazikin matashi a Instagram, ya nuna tarin baiwar da Allah ya yi masa ta hanyar kera katafaren gida da otal bayan ya yi amfani da kwalaye.
Wani bidiyo da ya yadu a soshiyal midiya ya nuno wata baturiya tana furta soyayyarta ga Najriya da ‘yan Najeriya. Ta fadi hakan ne bayan wani ya furta mata so.
Wasu fusatattun fasinjoji a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano sun yi zanga-zangar nuna adawa da kamfanin Max Air bisa tsaikon da jirginsu ya samu.
Mai fafutukar kasar Yarbawa, Sunday Igboho ya zargi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari da kisan mahaifiyarsa da kanwarsa da kuma neman hallaka shi.
Wani mutum da ya ziyarci shagon siyar da adaidaita ya cika da mamaki bayan an sanar da shi cewa miliyan 2.6 ake siyar da shi a yanzu. Ya daura laifin kan dala.
Wani karamin yaro ya yi fice a soshiyal midiya saboda yanayin dariyar da ya dunga yi yayin da ake susa masa kunne da auduga. Mutane da dama sun yi martani.
Wasu ma’aurata sun koka yayin da bakin da suka gayyata suka ki hallara. Ma’auratan sun kasha fiye da naira miliyan 43 kuma suna sa ran samun baki 88.
Lauyoyin da ke kare jarumar TikTok da ke tsare, Murja Ibrahim Kunya, sun yi barazanar maka gwamnatin Kano a gaban alkali cikin awanni 24 idan ba a bar sun gan ta ba.
Rundunar ‘yan sandan Cross River ta kama wani matashi da ya kashe mahaifiyarsa mai shekaru 62 a Calabar yana mai zarginta da tabarbarewar dukiyarsa.
Abun Al Ajabi
Samu kari