Abuja
Hafsan tsaro, Janar Christopher Musa ya nuna damuwa kan samun sojoji da ba su da kwarewar aiki, ya ce rundunar tana daukar tsauraran matakai wajen daukar ma’aikata.
NiMet ta yi hasashen cewa za a samu ruwan sama da tsawa a jihohin Arewa da kudanci ciki har da Abuja, Kano, Kaduna, Oyo, Delta da Lagos a ranar Juma’a, 22 ga Agusta.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, ya bayyana cewa zai goyi bayan duk wanda yake marawa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, baya.
Ana batun karawa Shugaba Bola Tinubu da yan siyasa albashi, mai fashin baki kan lamuran yau da kullum ya yi magana inda ya bukaci su yi murabus daga kujerunsu.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar yan sandan jihar Nasarawa da na Abuja sun yi aiki tare wajen kama masu garkuwa da mutane da 'yan fashi a yankin.
Hukumar NIDCOM ta ce ‘yan Najeriya 7,000 sun makale a Libya, yayin da IOM ta kaddamar da sabon tsarin da zai samu taimakon ministoci da gwamnonin jihohi.
Bayan gudanar da zaben cike gurbi a wasu jihohin Najeriya a ranar Asabar 16 ga watan Agustan 2025 an fara maganar makudan kudi da alawus da za su samu.
NiMet ta yi hasashen ruwan sama da tsawa zai sauka a jihohi da dama, ta gargadi jama’a da direbobi su yi taka-tsantsan don gujewa haɗurra da matsalolin ambaliya.
FCTA ta kwace motoci sama da 700 saboda laifuffuka daban daban, ciki har da lambar mota ta jabu da gilashi mai duhu, yayin da take kokarin hana fashin one-chane.
Abuja
Samu kari