Abuja
Kungiyar yan kasuwa TUC ta yi karin haske kan karin kaso ashirin da biyar cikin dari da kaso talatin da biyar da gwamnatin tarayya ta ce ta yi wa ma'aikata.
Attajirin Nahiyar Afirka, Aliko Dangote ya koka kan illar da faduwar darajar Naira ya yi ga kamfanoninsu inda ya ce suna kokarin shawo kan matsalar ba da jimawa ba.
Binciken kwa-kwaf ya gano gaskiya kan rade-radin da ake yaɗawa cewa Shugaban Bola Tinubu ya soke wasu hukumomin ICPC da NDDC da NCC da FRCN a Najeriya.
Kungiyar kwadago ta NLC da kungiyar yan kasuwa ta TUC sun nemi gwamnati ta gaggauta janye karin kudin wuta cikin mako guda. Kungiyoyin sun yi gargadin yau
Kungiyar dillalan mai a Najeriya (IPMAN) ta bayyana musabbabin wahalar mai da aka shiga a Najeriya inda ta ce rikicin Iran da Isra'ila ne silar halin da ake ciki.
A cikin 'yan kwanakin nan, darajar naira na tashi ta kuma fadi saboda yanayin kasuwa yayin da ta sake farfadowa a ranar Talata 30 ga watan Afrilu da 1.98%.
Bayan dawowa Majalisar Dattawa da aka sabunta a yau Talata 30 ga watan Afrilu, wasu sanatoci sun ba hammata iska kan yadda tsarin wurin zama ya ke.
Dalibar jami'ar Abuja da ta bata ranar Jumu'ah ta rasu a hatsarin mota a hanyar Ludbe. Iyalan dalibar ne suka fitar da sanarwa a jiya Litinin da yamma
Kasa da mako daya da 'yan bindiga suka kai hari yankin Dutse da ke Bwari, babban birnin tarayya Abuja, 'yan bindigar sun sake kai wani sabon harin a daren Talata.
Abuja
Samu kari