Bola Tinubu
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour, Peter Obi ya bayyana yadda Tinubu ya zubar wa Najeriya mutunci a idon duniya kan takardun bogi da ya mallaka.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin sabbin shugabanni da masu iko a fadin hukumomin kasar da suka hada da NIPOST, NCC, NITDA, NIGCOMSAT da NDPC.
Malam Alubankudi Saliu ya zama mai ba shugaba Bola Tinubu shawara. A ranar 11 ga Oktoban 2023, Bola Tinubu ya nada shi cikin jerin hadiminsa a Najeriya.
Tsohon gwamnan jihar Anambra kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a inuwar jam'iyyar LP, Peter Obi, ya yi kira ga Bola Tinubu ya fito ya yi wa yan Najeriya bayani.
Sojin juyin mulki a Jamhuriyar Nijar sun bai wa wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya, Louise Aubin wa'adin sa'o'i 72 da ta dauki matakin da ya dace na barin kasar.
Takaddama kan takardun karatun shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ta sanya an bankaɗo takardun karatun da ƴan takarar shugaban ƙasa na 2023 suka ba INEC.
Babban limamin cocin Revival and Restoration Global Mission, Fasto Kingsley Okwuwe, ya yi sabon hasashe game da shari’ar zabe da za a yi a kotun koli.
Isra'ila ta yi alkawarin kare 'yan Najeriya da ke kasar yayin da ake ci gaba da gwabza yaki tsakanin kungiyar Hamas ta Falasdinawa da kuma kasar.
An fahimci Majalisar Dattawa na neman maida N-Power da sauran tsare-tsaren NSIP karkashin Bola Tinubu. N-Power, GEEP, CCT, NHGSFP za su bar karkashin Minista.
Bola Tinubu
Samu kari