Bola Tinubu
A wani jawabi na musamman, dalilin zuwan EFCC kamfanin Aliko Dangote domin yin bincike ya fito. Kamfanin ya ce babu laifin fari ko baki da ya aikata da CBN.
Wasu Gwamnonin Arewa sun kebe da Mai girma Bola Ahmed Tinubu a fadar shugaban kasar a Abuja. Umar Mohammed Bago da Inuwa Yahaya sun dage a kan harkar noma.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya gargadi Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers Kan zabe mai zuwa a shekarar 2027 inda ya ce zai gane waye babba a tsakaninsu.
Kungiyar kare hakkin dan Adam da wayar da kan jama'a, CHRICED ta bayyana cewa Shugaba Tinubu ya biye wa Bankin Duniya wurin kara farashin mai da wutar lantarki.
Farfesa Anthony Okorie Ani ya lashe zaben fidda gwani da aka gudanar don maye gurbin Sanata Dave Umahi a mazabar Ebonyi ta Kudu a Majalisar Dattawa.
Ficewar manyan kamfanoni yana ba shugaban kasa ciwon kai. Dr. Alausa ya yi maganar yunkurin da ake yi da kuma cigaba da aka samu a wajen yaye ma’aikatan jinya
Ministar jin kai da yaki da fatara, Dakta Betta Edu, ta yi martani kan badakalar cin hancin N3bn a hukumar NSIPA. Ministar ta nesanta kanta daga badakalar.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya gargaɗi manyan hafsoshin tsaro da masu tattara bayanan sirri cewa gwamnatinsa ba zata yarda da gazawa a matsayin wani zabi ba.
Shugaban kwamitin yada labarai da harkokin midiya na majalisar dattawa ya karyata rahoton wasu kafafen watsa labarai kan batun tallafin buhunan shinkafa.
Bola Tinubu
Samu kari