Bola Tinubu
Dokar haraji da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanyawa hannu za ta wajabta wa 'yan kasa amfani da rajistar haraji kafin mu'amala da banki daga shekarar 2026.
Gwamnatin tarayya ta yi karin haske game da harajin fetur na 5% da aka sanya a cikin sababbin dokokin haraji da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kawo.
Shugaba Tinubu ya tsige Fegho Umunubo bisa zargin damfara a masana’antar kirkire-kirkire, gwamnati ta gargadi jama’a kada su ci gaba da hulɗa da shi.
Gwamnatin tarayya ta bakin ministan kudi, Wale Edun, ta yi magana kan fara biyan sabon harajin fetur. Ta bayyana cewa ba yanzu za a fara aiwatar da shi ba.
Shugaban APC na kasa, Farfesa Yilwatda ya bayyana cewa jam'iyyar za ta samu karin gwamnoni daga jam'iyyun adawa domin hada kai da Bola Tinubu wajen ci da kasar gaba.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na da dabi'ar tafiya zuwa yin hutu a kasashen waje tun bayan hawansa mulki. Shugaban kasan ya kwashe kwanaki yana hutu.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar kwadago ta TUC ta bayyana rashin amincewa da harajin 5% da gwamnatin tarayya ke shirin kakaba wa kayan man fetur.
Lauyan Omoyele Sowore ya rubutawa kamfanin Meta kan bukatar rufe shafin Sowore na Facebook. Lauyan ya bukaci Bola Tinubu ya shigar da kara da kan shi.
A alabarin nan, za a ji cewa hadimin Ministan Abuja, Lere Olayinka ya bayyana cewa akwai bayanai daki-daki nan gaba a kan hirar Tambuwal da manema labarai.
Bola Tinubu
Samu kari