Bola Tinubu
Bayan sanar da rasuwar tsohuwar minista a Najeriya, Shugaba Tinubu ya jajanta wa iyalan Adenike Ebunoluwa Oyagbola wacce ta rasu tana da shekara 94 a duniya.
Karamin ministan gidaje, Abdullahi Ata, ya caccaki mataimakin gwamnan jihar Kano, kan kalaman da ya yi dangane da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Shugaba Bola Tinubu ya samu mukamin sarauta mafi girma a jihar Akwa Ibom. Gwamnan jihar da sarakuna ne suka taru wajen ba shi sarautar a Aso Villa.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya caccaki salon mulkin jam'iyyar APC inda ya ce ya yi kamanceceniya da na Fir’auna wurin ganawa al'umma azaba.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa lokaci ya yi da Bola Ahmed Tinubu ya shiga batun Natasha da Akpabio.
Yayin da ake shirin fara azumin watan Ramadan, Shugaba Bola Tinubu ya tabbatar da aniyar gwamnatinsa wajen bunkasa noma da wadatar abinci a Najeriya.
Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Abuja (AEDC), ya tabbatar da cewa wasu daga cikin layukan da ke kai hasken wuta ga fadar shugaban kasa da wasu wuraren.
Kungiyoyi sun yi barazanar fara zanga zanga yayin da gwamnati ke shirin kara kudin wutar lantarki a Najeriya. Sun ce karin kudin zai jawo tsadar kayayyaki.
Kungiyar Afenifere ta bukaci kariyar gaggawa ga Farfesa Adeyeye, tana mai cewa barazana a kanta barazana ce ga lafiyar al’umma da tsaron kasa baki daya.
Bola Tinubu
Samu kari