
Jami'ar Ibadan







Malaman jami’a sun janye yajin-aikin da suke yi tun Fubrairu, amma har yau akwai sauran aiki. Malaman Jami’a na ASUU sun ce ba su da kudin motan zuwa wurin aiki

Wasu malaman jami'a sun zabi cewa ka da a koma aiki a irin halin da ake ciki. Wasu malaman da ke koyarwa a jami’ar Usman Dan Fodiyo a Sokoto sun ce a koma aiki.

Kotun daukaka kara ta Mai shari’a Georgewill Abraham ta bukaci ayi sulhu. Ana sa rai nan da gobe a ji an sasanta tsakanin Gwamnati da malaman jami’a watau ASUU.

Shugaban CONUA yana ganin yajin-aiki irin na ASUU ba zai haifar da mai ido ba, dole a sake nazari. ‘Yan kungiyar sun bayyana manufarsu bayan samun rajista.

Wani mutum ya kashe kan shi saboda rashin albashi, yanzu kimanin mutane 703, 000 ake rasa a fadin Duniya a irin wannan yanayi, kullum ana rasa mutum kusan 2000.

Kungiyar Socio-economic Rights and Accountability Project da daliban jami’a suna karar gwamnati, Ministan kwadago da samar da ayyukan da na shari’a saboda ASUU
Jami'ar Ibadan
Samu kari