Rundunar dakarun sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi martani da babbae murya kan matakin da Amurka ta dauka kan rufe tashoshin jiragen ruwanta.
Rundunar dakarun sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi martani da babbae murya kan matakin da Amurka ta dauka kan rufe tashoshin jiragen ruwanta.
Wata kungiya a jihar Bauchi ta fito ta nuna goyon bayan shugaba Bola Tinubu ya dauki Sanata Bala Mohammed a matsayin mataimaki, ya ajiye Kashim Shettima.
Makonni kalilan bayan naɗa hadimai 50,000 a gwamnatinsa, gwamna jihar Ribas, Nyesom Wike, ya tura sunayen mutum 18 da yake son naɗa wa kwamishinoni ga majalisa.
Jam'iyyar APC mai mulki ta kafa kwamitin yakin neman zaɓen ɗan takarar gwamnan jihar Katsina a zaben 2023, karƙashin shugabancin Gwamna Aminu Bello Masari.
Mr. Chris Finebone, tsohon kakakin APC a jihar Ribas ya fito a jerin sunaye 18 na sabbin kwamishinonin da gwamnan PDP Wike ya mika majalisar dokokin jiharsa.
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya ce Najeriya za ta rabe idan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta ci zaben shugaban kasa na 2023, rahoton Daily Tru
Dan takarar shugaban kasa jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya gana da wasu manyan malaman addinin kirista a jihar Kano ta Arewa maso Yammacin Najeriya.
Alhaji Atiku Abubakar, ɗan takarar shugaban kasa a inuwar jam'iyyar PDP yace Tinubu da APC ba zasu je ko ina ba domin ba wanda zai ɗauke su dagaske kan dalilai
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya gargadi 'yan Najeriya a ranar Litinin cewa, idan suka sake APC ta sake komawa mulki, to tabbas kasar za ta wargaje kawai.
Tsohon minstan sufurin jiragen sama kuma daraktan midiya na kwamitin kamfen Tinubu, Fani Kayode, yace sun bar PDP ne saboda ta fara zama abin tsoro a lokacin
Jagoran PDP Ya Bayyana Silar Sauya-Shekar Kwankwaso Zuwa Jam’iyyar NNPP. Muhammad Jamu yana zargin Gwamnan Sokoto ya taka rawar gani wajen rasa tsohon Gwamnan
Siyasa
Samu kari