Tsohon shugaban jam'iyyar APC a jihar Jigawa, Ado Kiri, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar. Ya nuna godiyarsa kan damar da aka ba shi ta kasancewa a jam'iyyar.
Tsohon shugaban jam'iyyar APC a jihar Jigawa, Ado Kiri, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar. Ya nuna godiyarsa kan damar da aka ba shi ta kasancewa a jam'iyyar.
Jam'iyyar PDP ta sake shiga hargitsi biyo bayan kalaman da gwamna jihar Oyo, Seyi Makinde, ya yi a wurin taron shugabannin yarbawa da ɗan takarar APC Tinubu.
Sabon rikici ya ɓalle a babbar jam'iyyar hamayya PDP ta jihar Katsina yayin da alaƙa ta fara tsami tsakanin Yakubu Lado da shugaba, Alhaji Yusuf Salisu Majigiri
Wani tsohon Kwamishina ya kai karar Ayo Fayose a gaban kuliya. Lauyan yace akwai miliyoyin da yake bin Tsohon gwamnan na jihar Ekiti bashi da ba a biya shi ba
Sarakunan da ke mulki a kasar Idemili sun ce sam ba su goyon bayan wani ‘dan takara. An ji rahotanni na yawo cewa Atiku Abubakar ya samu goyon bayansu a 2023.
Dan takarar shugaban kasa, Peter Obi ya bayyana cewa ra’ayin son inganta Najeriya shine ya hada sa da wasu fusatattun jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
Matasan APC a arewa sun yabawa dan takarar shugaban kasa na APC da manyan jiga-jigan jam’iyyar kan zabar Kashim Shettima a matsayin mataimakin Tinubu a 2023.
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ya ce bai taba zama fiye da wata guda ba a Dubai ba bayan lokacin da ya k
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi batu mai ban dariya a fadarsa da ke Abuja yayin da yake martani ga zabo Sanata Kashim Shettima a matsayin abokin takara.
Mai magana da yawun bakin Shugaban kasa ya yi magana a kan rade-radin canza shugaban. An ji shugaban kasa bai shirin canza Shugaban Hukumar INEC kafin zabe.
Siyasa
Samu kari