Kai Tsaye: Sakamakon Zaben Gwamnan Anambra daga Kananan Hukumomi
Karamar hukumar Anambra ta Yamma
APC – 3,428
APGA – 9,318
YPP – 2,871
Karamar hukumar Ihiala
APC – 4,425
APGA – 23,557
YPP – 3,069
Karamar hukumar Onitsha ta Kudu
APGA: 15,742
APC: 4,156
LP: 615
YPP: 638
ADC: 231
Karamar hukumar Onitsha ta Arewa
APGA: 24,225
APC: 4,677
LP: 500
YPP: 2,419
ADC: 514
Karamar hukumar Ogbaru
APGA: 22,803
APC: 3,768
LP: 347
YPP: 2,268
ADC: 465
Karamar hukumar Nnewi ta Kudu
APGA: 17,286
APC: 9,281
LP: 73
YPP: 562
ADC: 127
Karamar hukumar Anambra ta Gabas
APGA: 14,665
APC: 3,108
LP: 304
YPP: 6,153
PDP: 207
Karamar hukumar Orumba ta Kudu
APGA: 19,818
APC: 2,828
LP: 16
YPP: 877
ADC: 361
Karamar hukumar Dunukofia
APC: 3,284
APGA: 14,892
PDP: 16
Sahihan kuri'un da aka kada: 21,102
Kuri'un da aka soke: 284
Jimulla: 21,386
Karamar hukumar Njikoka
APC: 5,687
APGA: 22,213
LP: 311
PDP: 47
Sahihan kuri'un da aka kada: 30,257
Kuri'un da aka soke: 529
Jimulla: 30,786
Karamar hukumar Awka ta Arewa
APC: 3,661
APGA: 15,895
LP: 299
PDP: 203
Sahihan kuri'un da aka kada: 21,291
Kuri'un da aka soke: 461
Jimulla: 21,752
Karamar hukumar Aguata
APC: 4,125
APGA: 35,559
LP: 124
PDP: 82
Sahihan kuri'un da aka kada: 43,068
Kuri'un da aka soke: 620
Jimulla: 43,688
Karamar hukumar Orumba ta Arewa
APC: 2,615
APGA: 24,664
LP: 131
PDP: 17
Sahihan kuri'u: 29,135
Kuri'un da aka soke: 371
Jimullar kuri'un da aka kada: 29,506
Karamar hukumar Oyi
APC: 5,118
APGA: 18,882
LP: 3,641
PDP: 16
Sahihan kuri'un da aka kada: 30,050
Kuri'un da aka soke: 786
Jimillar kuri'un da aka kada: 30,836
Karamar hukumar Nnewi ta Arewa
APC: 5,441
APGA: 20,320
LP: 1,140
PDP: 45
Sahihan kuri'un da aka kada: 28,715
Kuri'un da suka lalace: 569
Jimillar kuri'un da aka kada: 29,284
Karamar hukumar Ayamelum
APC: 7,478
APGA: 13,340
LP: 117
PDP: 13
Sahihan kuri'u: 23,991
Kuri'un da suka lalace: 264
Jimillar kuri'un da aka kada: 24,255
Karamar hukumar Anaocha
APC: 5,956
APGA: 20,118
LP: 483
PDP: 42
Sahihan kuri'u: 28,189
Kuri'un da suka lalace: 569
Jimullar kuri'un da aka kada: 28,758
Karamar hukumar Awka ta Kudu
APC: 5,038
APGA: 27,896
LP: 520
PDP: 63
Sahihan kuri'un da aka kada: 37,518
Kuri'un da suka lalace: 784
Jimillar kuri'un da aka kada: 38,302
Karamar hukumar Idemili ta Kudu
APC: 6,015
APGA: 17,224
LP: 276
PDP: 40
Sahihan kuri'u: 24,431
Kuri'un da aka soke: 464
Jumullar kuri'un da aka kada: 24,895
Karamar hukumar Idemili ta Arewa
APC: 6,383
APGA: 25,498
LP: 1,275
PDP: 125
Halastattun kuri'u: 34,961
Kuri'un da suka lalace: 704
Jimullar kuri'un da aka kada: 35,665
Karamar hukumar Ekwusigo
APC: 2,973
APGA: 18,749
LP: 194
PDP: 70
Sahihan kuri'un da aka kada: 23,642
Kuri'un da suka lalace: 378
Jimullar kuri'un da aka kada: 24,020
Jami'an INEC sun fara karbar sakamako a Aguta
Jami'an INEC sun fara tattara sakamakon zaben gwamnan jihar Edo a matakin karamar hukuma daga mazabu.
Daily Trust ta wallafa bidiyon yadda aka fara karbar sakamakon karamar hukumar Aguta a kafar X.
Dan takarar APC ya kayar da gwamna mai ci a rumfarsa
Dan takarar APC a zaben Anambra, Nicholas Ukachukwu ya yi nasara a rumfar zaɓensa da ke Umudiala village, Osumenyi, a karamar hukumar Nnewi ta Kudu, cewar Premium Times.
A rumfar zaɓensa, an bayyana cewa Ukachukwu ya samu ƙuri’u 108, yayin da gwamna mai ci kuma ɗan takarar APGA, Charles Soludo, ya samu ƙuri’u huɗu (4) kacal.
Dan takarar APC ya lashe mazabarsa a Anambra
Dan takarar jam'iyyar APC a zaben gwamnan jihar Anambra, Nicholas Ukachukwu ya lashe zabe a mazabarsa.
The Guardian ta rahoto cewa an sanar da sakamakon zaben kamar haka:
APC: 126
ADC: 1
LP: 6
INEC ta daura 67.50% na sakamakon zaben Anambra a shafinta
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC ta daura sakamakn zaben gwamanan jihar Anambra a shafin yanar gizo na IREV.
Zuwa lokacin hada wannan rahoto, INEC ta daura 67.50% na sakamakon da aka kada a kananan hukumomin jihar.
APC ta kayar da LP a mazabar Obi
A mazabar Peter Obi, Nicholas Ukachukwu na APC ya samu kuri'a 73, ya kayar da George Moghalu na LP da ya samu kuri'a 57.
Gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo ya zo na 3 a mazabar Peter Obi, inda APGA ta samu kuri'a 38 kacal.
Dan takarar LP ya fadi a mazabarsa
Dan takarar jam'iyyar LP a zaben gwamnan Anambra, George Moghalu ya fadi a mazabarsa da aka fara sanar da sakamakon zabe.
Gwaman jihar, Charles Soludo na AFGA ne ya lashe zabe a mazabar kamar yadda the Cable ta rahoto. Ga yadda sakamakon ya kasance:.
APGA: 57
LP: 22
APC: 5