KAI TSAYE: Sakamakon Zaben Gwamnoni Daga Gundumomi da Kananan Hukumomi
Sakamakon zabe daga rumfunan zabe a jihohin Najeriya 28 da zabe ya gudana sun fara shigowa.
Ku kasance tare da mu don samun sakamakon
Zaben Jihar Borno
Karamar hukumar Monguno
APC: 17187
PDP: 280
Hawul LGA
APC: 20,240
PDP: 12,588
Sakamakon Zaben Jihar Ogun
Karamar Hukuma: Ijebu North
APC: 18815
PDP: 15904
Sakamakon zaben jihar Legas; karamar hukumar Somolu
Karamar hukumar Somolu ta jihar Legas
APC: 36,783
PDP: 3,130
LP: 15,096
Zaben Jihar Borno
Karamar hukumar Monguno
APC: 17187
PDP: 280
Hawul LGA
APC: 20,240
PDP: 12,588
Zaben Gwamnan Adamawa
LGA: Lamurde,
Ward: Lamurde
APC 908
PDP 3,198
Zaben Gwamnan Adamawa
LGA: Yola North
Ward: Alkalawa
APC - 3814
LP - 4
NNPP - 9
PDP - 1564
Ward: Ajiya
APC - 1574
PDP - 1079
Ward: Nassarawo
APC - 4217
PDP - 2936
Ward: Luggere
APC - 1922
PDP - 2612
Zaben gwamnan jihar Nasarawa
LGA: Akwanga
WARD: AKWANGA WEST 09
APC- 1618
PDP- 5805
Zaben Gwamnan Adamawa
LGA: Mubi North
Ward: LOKUWA
APC 3286
PDP 2897
Ward: Kolere
APC 2593
LP 04
NNPP 09
PDP 1158
Ward: SABON LAYI
APC 5108
PDP 2107
Ward: MUCALLA
APC 6538
APGA 06
LP 05
PDP 943
Zaben Jihar Kaduna
Mazabar Kudan, jihar Kaduna
Zaben Gwamna
APC-1,401
PDP-5,637
PRP-04
NNPP-35
LP-60
Dabai Ward, Karamar hukumar Ɗanja a jihar Katsina
APC - 5, 129
PDP - 1, 289
Zaben Gwamnan jihar Legas: Ward A Ibeju Lekki
APC: 1,535
PDP: 124
LP: 226
Zaben Gwamnan jihar Legas: Ward F Agege
1. APC. 3292.
2. LP. 929
3. PDP. 214
Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng
Muhammad Malumfashi (Hausa writer) M. Malumfashi ya samu Digirin farko a ilmin komfuta a ABU Zaria. Baya ga haka ya yi Digirgir a fannin kula da bayanai da wani Digirgir a ilmin aikin jarida duk daga jami'ar. Malumfashi ya kan kawo labaran siyasa, addini, wasanni da al’ada. Ya halarci taron karawa juna sani iri-iri. Imel: muhammad.malumfashi@corp.legit.ng