2023: Atiku Ya Samu Nasara a Kananan Hukumomi 18 Na Jihar Osun
- Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya shiga gaban Bola Ahmed Tinubu a jihar Osun
- Wazirin Adamawa ya lashe zaɓe a kananan hukumomi 18 cikin 23 da aka sanar zuwa yanzu a jihar Osun
- Bola Tinubu ne kan gaba da sauran kananan hukumomi 5 yayin da Peter Obi ke take masu baya da tazara mai yawa
Osun - Mai neman zama shugaban kasa a inuwar jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya samu nasara a kananan hukumomi 18 cikin 23 da aka sanar kawo yanzu a jihar Osun.
Vanguard ta rahoto cewa babban abokin hamayyarsa da ke take masa baya, Bola Ahmed Tinubu na APC, ya samu nasara a kananan hukumomi biyar.
Takwaransu na jam'iyyar Labour Party, Peter Obi, ne yake take masu baya a matsayi na uku amma akwai tazara mai nisa a takaninsa da manyan yan takarar biyu.
Legit.ng Hausa ta tattaro muku alkaluma yadda sakamakon zaben ya kasance a waɗan nan kananan hukumomi da INEC ta sanar.
DUBA: Bibiyemu a Instagram don samun labarai masu muhimmanci kai tsaye cikin manhajar
Jerin kananan hukumomin da Atiku Abubakar ya samu nasara a Osun.
Boluwaduro LG
APC 4566
PDP 6076
LP 175
NNPP
Ifedayo LG
PDP 5744
APC 3610
LP 93
NNPP 03
Ilesa ta yamma
PDP 10841
APC 9803
LP 1651
NNPP 26
Atakumosa ta yamma
PDP 7078
APC 5003
LP 355
NNPP 04
Ife ta arewa
PDP 9754
APC 7915
LP 667
NNPP 12
Ila LG
PDP 12334
APC 9841
LP 230
NNPP 11
Irepodun LG
PDP 14541
APC 10437
LP 210
NNPP 13
Oriade LG
PDP 14982
APC 11745
LP 677
NNPP 10
Obokun LG
PDP 14084
APC 8196
LP 316
NNPP 014
Olaoluwa LG
PDP 8134
APC 7355
LP 142
NNPP 39
Orolu LG
PDP 8944
APC 7720
LP 197
NNPP 13
Atakumosa ta gabas
PDP 9405
APC 2768
LP 100
NNPP 07
Ede ta kudu
PDP 16142
APC 5477
LP 537
NNPP 19
Odo-Otin LG
PDP 14098
APC 10825
LP 506
NNPP 13
Egbedore
PDP 10432
APC 8536
LP 1469
NNPP 37
Ife ta kudu
PDP 9765
APC 955
LP 554
NNPP 30
Ilesa ta gabas
PDP 10089
APC 9580
LP 1358
NNPP 24
Aiyedire LG
PDP 8015
APC 7714
LP 168
NNPP 02
Jerin kananan hukumomin da Tinubu ya samu nasara a jihar Osun
Olorunda LG
PDP 14674
APC 21482
LP 1649
NNPP 42
Ife ta tsakiya
PDP 10777
APC 19362
LP 3374
NNPP 111
Boripe LG
PDP 8921
APC 15325
LP 294
NNPP 09
Osogbo LG
PDP 19085
APC 28474
LP 2937
NNPP 50
Ife ta gabas
PDP 12818
APC 20903
LP 2422
NNPP 88
Asali: Legit.ng