17 da 13: Cikakken sakamako ya nuna yadda PDP ta lallasa APC a zaben gwamnan Osun
Yanzu dai ya ma zarce a ce labari ne: An bayyana Ademola Adeleke, dan takarar jam’iyyar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Osun.
ABIN LURA: Za ku iya ceton rayuwar diya mace dake cikin hadari. Bada gudunmuwarka ga Patreon na Legit
Toyin Ogundipe, jami’in hukumar zabe na INEC a jihar ne ya bayyana sakamakon zaben a safiyar Lahadi, 17 ga watan Yuli.
Rahotanni sun ce, Adeleke ya samu kuri’u 403,371 inda ya lallasa babban abokin hamayyarsa, Gboyega Oyetola na jam’iyyar APC, wanda ya samu kuri’u 375,027.
Dan takarar na PDP ya lashe kananan hukumomi 17 yayin da gwamnan mai ci kuma dan takarar APC ya samu nasara a kananan hukumomi 13 kacal.
Cikakken sakamakon zaben gwamnan jihar Osun na 2022
1. Karamar hukumar Ife ta Gabas
DUBA: Shigo shafin Legit.ng na manhajar Legit.ng na Telegram! Kada ka bari komai ya wuce ka
APC – 19,353
PDP – 18,071 7:30
2. Karamar hukumar Ife ta Kudu
APC – 12,481
PDP – 9,116 7:29
3. Karamar hukumar Atakunmosa ta Gabas
APC – 7,449
PDP – 6,992 7:29
4. Karamar hukumar Irewole
APC – 18,198
PDP – 14,216
5. Karamar hukumar Egbedore
APC – 9,228
PDP – 13,230
6. Karamar hukumar Ede ta Arewa
APC – 9,603
PDP – 23,931
7. Karamar hukumar Ejigbo
APC – 14,355
PDP – 18,065
8. Karamar hukumar Isokan
APC – 10,833
PDP – 10,777
9. Karamar hukumar Ede ta Kudu
APC – 5,704
PDP – 19,438
10. Karamar hukumar Iwo
APC – 17,421
PDP – 16,914
11. Karamar hukumar Ola Oluwa
APC – 9,123
PDP – 7,205
12. Karamar hukumar Aiyedaade
APC – 14,527
PDP – 13,380
13. Karamar hukumar Ori Ade
APC – 14,189
PDP – 15,947
14. Karamar hukumar Irepodun
APC – 12,122
PDP – 14,369
15. Karamar hukumar Ife ta Tsakiya
APC – 17,880
PDP – 13,532
16. Karamar hukumar Ifedayo
APC – 5,016
PDP – 4,730
17. Karamar hukumar Ife ta Arewa
APC – 9,964
PDP – 10,359
18. Karamar hukumar Olorunda
APC – 18,709
PDP – 21,350
19. Karamar hukumar Orolu
APC – 9,928
PDP – 10,282
20. Karamar hukumar Obokun
APC – 9,727
PDP – 13,575
21. Karamar hukumar Boripe
APC – 21,205
PDP – 7,595
22. Karamar hukumar Odo Otin
APC – 13,482
PDP – 14,003
23. Karamar hukumar Aiyedire
APC – 7,868
PDP – 7,402
24. Karamar hukumar Ilesha ta Yamma
APC – 10,777
PDP – 13,769
25. Karamar hukumar Ifelodun
APC – 16,068
PDP – 17,107
26. Karamar hukumar Atakunmosa ta Yamma
APC – 6,601
PDP – 7,750
27. Karamar hukumar Ila
APC – 11,163
PDP – 13,036
28. Karamar hukumar Osogbo
APC – 22,952
PDP – 30,401
29. Ilesha ta Gabas
APC – 13,452
PDP – 10,969
30. Karamar hukumar Boluwaduro
APC – 5,649
PDP – 5,869
Me kuka sani game da sabon gwamna? Zaben gwamnan jihar Osun ya kammala a jiya, tuni aka sanar da wanda ya lashe zaben bayan da aka dauki lokaci ana aikin jefawa, tattarawa, kirge da kuma fitar da sakamakon zaben.
Ademola Adeleke na jam'iyyar PDP ne ya lashe zaben kamar yadda rahotanni suka bayyana da sanyin safiyar yau Lahad 17 ga watan Yulin 2022.
To amma, meye kuka sani game da wannan dan takara na gwamna ya lashe zaben, kuma ya kawo karshen mulkin jam'iyyar APC mai ci?
Asali: Legit.ng