2023: Jerin sunayen yan takarar shugaban kasa 42 a fadin jam’iyyun siyasa
Yayin da babban zaben 2023 ke kara gabatowa, yan siyasa da dama daga jam’iyyu daban-daban suna ta ayyana aniyarsu ta son darewa kujerar shugaban kasa Muhammadu Buhari a Villa.
Ana ganin wasu na duba yiwuwar samun nasararsu a lokaci daya kuma suna ta tuntubar masu ruwa da tsaki da magoya baya.
A halin yanzu, akwai akalla mutane 42 da ke neman takarar shugaban kasa daga jam’iyyun siyasa irin su APC, PDP, ADC, PRP, SDP, APGA, AP da AAC.
Jerin yan takara a jam’iyyun da aka ambata a sama sune:
APC
Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!
1. Asiwaju Bola Ahmed Tinubu
2. Farfesa Yemi Osinbajo
3. Cif Rotimi Amaechi
4. Dr. Chris Ngige
5. Gwamna Yahaya Bello
6. Ibinabo Joy Dokubo
7. Ihechukwu Dallas-Chima
8. Sanata Orji Uzor Kalu
9. Injiniya Dave Umahi
10. Rev Moses Ayom
11. Sanata Rochas Okorocha
12. Gbenga Olawepo-Hashim
13. Ibrahim Bello Dauda
14. Dr. Tunde Bakare
15. Tein Jack-Rich
1. Sanata Bukola Saraki
2. Sanata Anyim Pius Anyim
3. Peter Obi Alhaji
4. Atiku Abubakar
5. Dr Nwachukwu Anakwenze
6. Sam Ohuabunwa
7. Olivia Diana Teriela
8. Dele Momodu
9. Ayo Fayose
10. Muhammed Hayatu-Deen
11. Sanata Bala Mohammed
12. Alhaji Aminu Tambuwal
13. Udom Emmanuel
14. Nyesom Wike
15. Cif Charlie Ugwu
NNPP
1. Sanata Rabiu Musa Kwankwaso
ADC
1. Farfesa Kingsley Moghalu
2. Chukwuka Monye
3. Dr. Mani Ibrahim
SDP
1. Adewole Adebajo
2. Khadijah Okunnu-Lamidi
PRP
1. Patience Key
2. Chief Kola Abiola
APGA
1. Angela Johnson
AP
1. Parfesa Christopher Imunolen
AAC
1. Omoyele Sowore
2. Madam Nonye Josephine Ezeanyaeche
Matashin da zai yi takarar Shugaban kasa a APC, ya nemi ayi masa karo-karon kudin fam
A wani labarin, Malam Adamu Garba II ya fara yakin neman zaben shugaban kasa gadan-gadan, ya yi kira ga mutane su taimakawa wannan tafiya da ya dauko.
Legit.ng Hausa ta fahimci Adamu Garba II ya saki lambobin akawun na banki ga masoyansa domin a taimaka masa da kudin da zai yanki fam a APC.
Garba ya ce duk da fam din takarar shugaban kasa a APC ya yi tsada, ba zai karaya da yin takara ba, domin ya nuna cewa irinsa sun damu da kasar nan.
Asali: Legit.ng