Fadar shugaban kasa ta yi tsokaci kan batun ma'aikatar bogi da ake ta cece-kuce . Ta umarci hukumomin DSS da EFCC su gudanar da bincike kan lamarin
Fadar shugaban kasa ta yi tsokaci kan batun ma'aikatar bogi da ake ta cece-kuce . Ta umarci hukumomin DSS da EFCC su gudanar da bincike kan lamarin
Rahotanni sun nuna cewa barci ya dauke wasu 'yan bindiga masu garkuwa da mutane bayan sace wasu jama'a, inda jama'ar suka tsere suka gudu daga dajin.
Ministan sufuri ya gana da gwamnan jihar Katsina, ya ce shi yafi cancanta da a bashi damar tsayawa takara domin ya gaji Buhari a zaben 2023 mai zuwa nan gaba.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da bude Kwalejojin Fasaha (Polytechnic) guda uku na tarayya a bangarori daban-daban na kasar nan a matsayin hanyar sauk
Fusatattun matasa a jihar Benue sun gudanar da zanga-zanga sakamakon kisan gilla da wasu tsagerun 'yan bindiga suka yiwa mutane goma sha tara a jihar tasu.
Gwamnatin Babban Birnin Tarayya Abuja ta ce ta yi bincike ta kuma gano wadanda suka kai wa mambobin kungiyar makiyaya ta Miyetti Allah hari a Gwagwalada, Abuja.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ayyana ranakun Juma'a da Litinin a matsayin hutu don murnar bukukuwan Easter a kasar, rahaton Daily Trust. Easter biki ne da mabi
Kungiyar kare addinin Musulmi (MURIC) ta gargadi jam'iyyun siyasa kada su sake su baiwa wani dan cocin Redeemed Church of Christ Group (RCCG) tikitin takara.
Harin ya wakana ne a ranar da rundunar yan sandan jihar Filato ta yi watsi da rade-radin da ke yawo cewa yan bindiga sun shigo garin Jos kuma suna iya kai hari.
Yayin da wasu ke ganin watakila Tinubu ba zai kai labari a zaben 2023, gwamnonin APC sun ki amsa gayyatar Tinubu, suka ce shi dai yazo su gana da a masaukinsu.
Gwamna Ganduje na jihar Kano ya yi sabbin nade-nade a ma'aikatar gwamnati, inda ya nada sabbin sakatarorin dindindin da shugaban ma'aikatan gwamnati a Kano.
Labarai
Samu kari