Shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Sanata Abba Moro, ya nuna damuwa kan sauya shekar da ake yi zuwa jam'iyya APC. Ya ce APC za ta ruguje.
Shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Sanata Abba Moro, ya nuna damuwa kan sauya shekar da ake yi zuwa jam'iyya APC. Ya ce APC za ta ruguje.
Babbar kotun Abuja ta ba da belin tsohon Ministan Shari'a Abubakar Malami, inda aka sanya sharuda masu tsanani da kuma ranar ci gaba da shari'a a 2026.
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, wani jirgin sama mai saukar unguku na 'yan sandan Najeriya yi hadari a wani yankin jihar Bauchi jiya Laraba da yammaci.
Jihar Sokoto - Labarin dake shigo mana da duminsa na nuna cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya fasa zuwa jihar Zamfara sakamakon bacin yanayi a sararin samaniya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da wani katafaren kamfanin simintin BUA a jihar Sokoto, kamfanin an ce yana karfin samar da siminti sama da ton miliy
Ministan ilimi Adamu ya jinjina wa gwamnatin jihar Kano kan matakan da ta dauka domin magance lamarin mutuwar Hanifa Abubakar, wacce malaminta ya kashe ta.
Masarautar Akure, babban birnin jihar Ondo, ta sanar da rasuwar tsohon sarki wanda gwamnan jihar da ya sauka ya tube daga mukaminsa yau Alhamis a wani asibiti.
Hukumar aikin yan sanda (PSC) ta umurci Sifeto Janar na yan sanda, Usman Baba Alkali, ya kaddamar da sabon bincike kan alakar dake tsakanin dakataccen jami'i.
Rundunar 'yan sandan jihar Jigawa ta sanar da damke mambobin wata kungiyar 'yan daba da ake zargi da kisan 'yan sanda biyu,sace sirikin wani fitaccen da kasuwa.
Yayin da ake cigaba da cece-kuce da zarge-zarge kan zaben fidda gwani da APC ta shirya yau, wasu tsagerun sun buɗe wuta a iska domin tarwatsa mutanen wurin.
Mummunar gobarar sassafe ta lakume kayayyaki musamman na masarufi na miliyoyin naira a babbar kasuwar Mokwa da ke hedkwatar karamar hukumar Mokwa ta jihar Neja.
Labarai
Samu kari