Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa NNPP ta shirya tsaf domin tunkarar zaben 2027. Ya yaba wa Abba Kabir Yusuf da shugabannin NNPP a Najeriya.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa NNPP ta shirya tsaf domin tunkarar zaben 2027. Ya yaba wa Abba Kabir Yusuf da shugabannin NNPP a Najeriya.
An gano wani faifan bidiyo inda hadimin shugaban ma'aikatan gwamnatin Gombe ke zabgawa kansila masuka kan zargin ya ce zai mari mai gidansa saboda wai an biya shi.
Tsohon gwamnan jihar Borno Ali-Modu Sheriff, ya musanta zargin sa da ake da hannu cikin Boko Haram, inda a cewar sa jami'an tsaron sun dade suna binciken sa.
Bidiyon tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha yayin da ya ke karanto ayar Qur'ani yayin bayyana burinsa na tsayawa takarar shugabancin kasa ya bayyana.
Rahoton da muke samu da sanyin safiyar nan ta yau Lahadi, ya nuna cewa mutane sun kama wasu yan fashi da makami biyu, sun aika su lahira a yankin jihar Legas.
Dalibin da shi kadai ya rage hannun masu garkuwa da mutane dan makarantar Bethel Baptist, yayi mirsisi ya ki dawowa gida, ya bayyana yadda yake jindadin zaman.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fara makon da ya gabata da shan alwashin cewa gwamnatin tarayya za ta karrama alkawarin da ta yi wa kungiyar malamai ta ASUU.
Da yammacin lahadin nan wasu tsagerun yan bindiga sun kwashi kashin su a hannun jami'an tsaro yayin da suka yi yunkurin kai wani mummunan hari a jihar Zamfara.
Wasu matasa da ake zargin yan Yahoo ne su sama da 40 sun yi yunkurin kutsawa unguwar Mab Global Estate da ke Abuja a daren ranar Juma’a, 4 ga watan Fabrairu.
Sanata Musa mai wakiltar mazabar Niger ta gabas, ya yi kira ga gwamnatin tarayya da dauka matakin gaggawa kan mazauna kauyukan da ke kai bayanai ga yan bindiga.
Allah ya yiwa wani tsohon jami’in hukumar Kwastam na Najeriya kuma mahaifin tsohon kwamishinan yan sandan Kano Singam, Alhaji Buba Turaki, rasuwa a yau Lahadi.
Labarai
Samu kari