Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
'Yan Najeriya sun yi martani kan dakatar da Sheikh Nura Khalid da aka yi daga limancin Masallacin Apo da ke Abuja. An dakatar da Nura ne kan caccakar Buhari.
Za a ji yadda matatar Dangote za ta kawo karshen wahalar man fetur a Najeriya. Lai Mohammed a madadin gwamnatin ya bayyana lokacin da za a daina bin layin mai.
Ministar kudi ta ziyarci inda ake aikin gadar ‘Second Niger’. Zainab Ahmed ta ce gwamnati ta batar da N157bn a kan wannan aiki da zai lamushe fiye da N200bn.
Sheikh Dr Muhammad Sani Rijiyar Lemo malami ne a tsangayar nazarin addinin Musulunci ta jami'ar Bayero da Kano kuma shugaban cibiyar nazarin addinai a jami'ar.
Sifetan dan sanda mai shekaru 47 a duniya ya sheka lahira yana tsaka da saduwa da wata bazawara a wani otal da ke Ibadan, an zargi ya she maganin karin kuzari.
Jami’an ‘yan sanda a Kano sun yi nasarar bindige wasu masu garkuwa da mutane a kalla uku tare da ceto wasu mutane biyu da aka yi garkuwa da su a jihar Kano.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjoo ya ce kalubalen tsaro sun mamaye gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari fiye da zaton mai tunani a halin yanzun.
Kotun ƙasar Amurka ta canza ranar gurfanar da Abba Kyari, dakataccen jami'in ɗan sanda da wasu mutumn biyar, bisa zarginsu da shiga sarƙakiyar damfarar $1.1m.
Babban limanin masallacin Apo Legislative Quarters Mosque, Shiekh Nuru Khalid, wanda aka dakatar kan wa'azin da ya yi da ake yi wa kallon na 'sukar gwamnati' ya
Labarai
Samu kari