Tawagar Amurka da ta Iran sun fara tattaunawa domin duba hanyoyin da za a bi wajen tabbatar da zaman lafiya da kawo karshen yakin da duka jima suna yi.
Tawagar Amurka da ta Iran sun fara tattaunawa domin duba hanyoyin da za a bi wajen tabbatar da zaman lafiya da kawo karshen yakin da duka jima suna yi.
Gwamnatin Tarayya ta fitar da jerin sunayen mutane da ƙungiyoyi 48 da aka ayyana a matsayin wadanda ke tallafa wa ayyukan ta'addanci a Najeriya na shekarar 2026.
Kemisola, wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta yi tattake har zuwa kasar waje domin haduwa da baturen saurayinta da suka hadu a soshiyal midiya suke soyewa.
Jaridar The Nation ta ruwaito cewa, wani wa da kani sun guntule hannun mahaifinsu dan shekara 60 don kawai su samu damar sace shanunsa a wani batun koru a Neja
Kwamitin da majalisar dokokin jihar Neja ta kafa da nufin bankaɗo abinda ake rufe wa na cin bashi a kananan hukumomi 25 na jihar ya gabatar da rahoto a zama.
Wani rahoto mai ban mamaki ya ce, jami’ai kwanstabul na rundunar ‘yan sanda, a ranar Laraba 7 ga watan Satumba sun yi wata zanga-zanga a jihar Osun, ba albashi.
Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe a ranar Laraba ya bada kyautar gidaje uku da matan marigayi Sheikh Goni Aisami, babban malamin addinin da aka kashe a jihar.
Jami'an hukumar tsaro ta farin kaya, DSS, sun kutsa gidan Tukur Mamu, mai sasanci tsakanin 'yan bindiga da iyalan wadanda suka sace a Kaduna a safiyar Alhamis.
Alhaji Tukur Mamu mazaunin Kaduna ne kuma mawallafin jaridar Desert Herald wanda ya assasa sasanci tsakanin ‘yan bindiga da iyalan wadanda aka yi garkuwa da su.
Majiyoyi sun ce baya ga alaka da 'yan ta'addan Najeriya, Mamu ya shiga hannun hukuma ne saboda alakarsa da wata kungiyar ta'addanci a yankin Sinai dake Misra.
Malam Adamu Adamu yana ganin Gwamnatin Goodluck Jonathan tayi wa ASUU alkawarin da ta fi karfin ta, ya zargi Jonathan a kan matsalar yajin-aikin ASUU a Najeriya
Labarai
Samu kari