Tsohon hadimin tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya sake bayyana kansa kan zargin alakar ministan da ta’addanci, yana mai cewa bidiyon ya tayar da kura
Tsohon hadimin tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya sake bayyana kansa kan zargin alakar ministan da ta’addanci, yana mai cewa bidiyon ya tayar da kura
Sifeta janar na ‘yan sandan Najeriya, IGP Alkali Usman Baba, yayi Allah wadai da kisan lauyar Legas. Ya bukaci a yi gaggauta bincike da gurfanar da ‘dan sandan.
Matasa da malamai Musulmai suna garzaya coci a ranar Kirsimetin shekarar nan inda suka taya Kirista murnar ranar tare da kai musu kyautuka don yaukaka alaka.
An jefa dangi da yan uwan wata lauya mai suna Omobolanle Raheem cikin halin juyayi bayan wani dan sanda ya harbe ta a ranar Kirsimeti a yankin Ajah da ke Lagas.
Tsagerun yan bindiga sun kai hari garuruwan Gaye da Shangel a karamar hukumar Danko Wasagu ta jihar Kebbi inda suka halaka mutum biyu da sace wasu mutum goma.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya gargadi dukkanin masu rike da mukaman siyasa a kan su yi masa da PDP biyayya ko kuma ya tsige su daga kan kujerarsu.
Wannan rahoto ya kawo maku duk wasu hukuncin Alkalai da aka yi a shekarar nan da suka shiga littatafan tarihi har abada. Akwai shari’ar Nnamdi Kanu, hijabi, dsr
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta sanar da yin gwanjon kadarorin da ta kwace daga hannun ’yan siyasa da ’yan kasuwa ga ’yan Najeriya masu bukatar saya.
Rundunar 'yann sandas a karamar hukumar Zariab ta jihar Kaduna sun damke wani gagarumin dillalin makamai mai suna Bilyaminu Saidu dauke da miyagun makamai.
Likita kuma masani ilmin al'aurar maza ya yi bayani mai gamsarwa game da targaden azzakari kuma ya bayyana cewa ko kwanakin nan ya yi jinya wasu samari masu.
Labarai
Samu kari