Remi Tinubu Ta Kai Wa Sarkin Kano Ziyara, Bidiyon Ya Fito

Remi Tinubu Ta Kai Wa Sarkin Kano Ziyara, Bidiyon Ya Fito

Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al'amuran yau da kullum da kuma siyasa. Yana da shekaru sama da biyar a aikin jarida.

Jihar Kano - Uwargidan shugaban kasa, Oluremi Tinubu, a ranar Litinin, 12 ga watan Fabrairu, ta kai ziyarar ban girma ga Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero.

A cewar NTA, uwargidan shugaban kasar a yayin ganawar ta tabbatarwa sarkin cewar gwamnatin Tinubu na da kyakkyawar manufa ga al’ummar kasar nan.

Kalli bidiyon a kasa:

Karashen labarin na zuwa...

Asali: Legit.ng

Authors:
Sani Hamza avatar

Sani Hamza Sani Hamza ma'aikaci ne da ya yake da gogewa a aikin jarida. Ba fassara labarai da wallafasu a yanar gizo kadai ba, Sani yana da kwarewa a aikin rediyo da talabijin. Ya kuma shafe shekaru 8 a masana'antar fina-finai da dab'i.

Online view pixel