Jerin Jami’o’in Najeriya Mafi Nagarta, Jami’ar Bayero da Ke Kano Ce Ta 5

Jerin Jami’o’in Najeriya Mafi Nagarta, Jami’ar Bayero da Ke Kano Ce Ta 5

A wani jerin da muka samo, an bayyana wasu jami'o'in Najeriya da aka ce su ne mafi nagarta duba wasu alkaluman binciken yadda suke.

Daga ciki, akwai jami'ar Bayero da ke Kano a matsayin ta biyar a jerin, wacce ita ce jami'ar Arewa ta farko a jerin.

A lokuta daban-daban, akan bayyana adadin jami'o'i da kuma tasirinsu a Najeriya duba da tsarin karatu, kayan aiki da sauransu.

Jami'o'i mafi inganci a Najeriya
Jerin jami'o'in da suka fi kyau a Najeriya | Hoto: Tokerud
Asali: Getty Images

Ga jerin jami'o'i mafi nagarta a Najeriya

1. Jami'ar Covenant

DUBA: Shigo shafin Legit.ng na manhajar Legit.ng na Telegram! Kada ka bari komai ya wuce ka

2. Jami'ar Ibadan

3. Jami’ar Fasaha ta Tarayya da ke Akure

4. Jami'ar Legas

5. Jami'ar Bayero

6. Jami'ar Ilorin

7. Jami’ar Najeriya ta Nsukka

8. jami’ar Afe Babalola

9. Jami'ar Benin

Kara karanta wannan

Dan Takarar Gwamnan NNPP Ya Sauya Sheka Zuwa APC, Ganduje Ya Yi Shagube Ga Kwankwaso

10. Jami’ar Noma ta Tarayya da ke Abeokuta

11. Jami’ar Fasaha ta Ladoke Akintola

12. Jami'ar Jihar Legas

13. Jami’ar Nnamdi Azikiwe

14. Jami’ar Obafemi Awolowo

15. Jami'ar Fatakwal

16. Jami'ar Jihar Abia

17. Jami'ar Jihar Akwa Ibom

18. Jami’ar Tarayya ta Alex Ekwueme da ke Ndufu-Alike

19. Jami'ar Babcock

20. Jami'ar Baze

21. Jami'ar Fasaha ta Bells

22. Jami’ar Benson Idahosa

23. Jami’ar Jihar Delta, Abraka

24. Jami'ar Jihar Edo Uzairue

25. Jami'ar Edwin Clark

26. Jami'ar Elizade

27. Jami’ar Evangel, Akaeze

28. Jami’ar Tarayya da ke Kashere a Gombe

29. Jami'ar Tarayya ta Albarkatun Man Fetur, Effurun

30. Jami’ar Fasaha ta Tarayya da ke Minna

31. Jami’ar Fasaha ta Tarayya da ke, Owerri

32. Jami'ar Fountain

33. Jami’ar Landmark

34. Jami’ar Jihar Nasarawa, Keffi

35. Jami'ar Neja Delta

36. Jami’ar Jihar Filato, Bokkos

37. Jami'ar Thomas Adewumi

38. Jami'ar Veritas, Abuja

39. Jami'ar Yusuf Maitama Sule, Kano

Kara karanta wannan

Magana Ta Kare: Kotu Ta Raba Gardama Kan Sahihancin Zaben Gwamnan APC

An kori malaman jami'a daga aiki

A wani labarin na daban, kunji yadda aka dakatar da wasu malaman jami'a daga aiki saboda aikata badala da bata dalibai.

Hakazalika, an kori wasu daliban bisa zarginsu da manyan laifukan da basu dace da daliban jami'a ba.

Wannan na zuwa ne bayan dogon bincike da gano yadda aka tsallakar da wasu dalibai ba bisa ka'ida ba.

Asali: Legit.ng

Authors:
Salisu Ibrahim avatar

Salisu Ibrahim (Head of Hausa Desk) Salisu holds BSc in IT (IOU, 2021) and is AfricaCheck's ambassador. He brings over five years of experience in writing, publishing and management. Trained by prestigious newspapers like Reuters, AFP, and Solutions Journalism Network, he curates news stories for the Hausa-speaking audience. He rose from Hausa Editor to Head of Desk at Legit. His commitment to excellence has earned him recognition, including the 2021 Best Hausa Editor award and the Legit Fearless Team Player of the Year 2023.