
Abun Al Ajabi







Wani bidiyo na hadadden gidan da wani matashi ya kera ya haddasa cece-kuce. Ya narka dukiya sosai wajen kawata gidan. Da dama sun roki Allah ya basu irinsa.

An bayyana wani hazikin kare a matsayin dabba mai tarin hikima saboda yadda ya taimakawa mamallakiyarsa da ke rashin lafiya da diban ruwa da kuma tafasa ruwan.

Kenya, Carl da Tiger suna zaune ne a gida daya kuma suna jin dadin kasancewa tare. Kyakkyawa Kenya tana son rayuwa da maza da dama saboda tana da ban mamaki.

Wani mutumin ya ba da mamaki yayin da aka bayyana yadda ya ba da gudunmawar maniyyinsa don haifar yara. An haifi yara sama da 500 ta sanadiyyarsa a duniya.

Wani mutumin da ya bayyana rayuwarsa da zakanya ya ba da mamaki a lokacin da yace ya reni dabbar na tsawon shekaru 11 ba tare da ya cutar da ita ba, shima haka.

Shahararriyar jarumar Nollywood, Mercy Aigbe ta haddasa cece-kuce bayan ta yi korafi kan wahalhalun da ke tattare da kasancewar matar Musulmi yayin Ramadan.
Abun Al Ajabi
Samu kari