Labari da duminsa: An daura auren jaruma Hafsat Idris Barauniya

Labari da duminsa: An daura auren jaruma Hafsat Idris Barauniya

Labari da duminsa da Legit.ng ke tattarowa shine na amarcewar jaruma Hafsat Idris wacce aka fi sani da Hafsat Barauniya.

Duk da babu takamaiman ranar da aka daura auren, sunan ango ko wurin da aka daura yayin rubuta wannan rahoton, an ga abkan sana'arta suna yi mata Allah yasa alheri.

Labari da duminsa: An daura auren jaruma Hafsat Idris Barauniya
Labari da duminsa: An daura auren jaruma Hafsat Idris Barauniya. Hotuna daga @officialhafsatidris
Asali: Instagram

Legit.ng za ta bibiya domin kawo muku cikakken labarin auren fitacciyar jarumar.

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Karin bayani na nan tafe...

Asali: Legit.ng

Online view pixel